Da'awa Regional Market Mosque Abuja

Da'awa Regional Market Mosque Abuja Islamic development and da'awah propagation

20/03/2026

Wannan shine matsayar mu.
Mu da malaman mu masu kishin mu, masu kaunar mu

16/02/2026

Babu masu kiyaye masallatan Allah sai waɗanda zukatan suke cike da imani.
Allah ka samu cikin su

SANARWA  SANARWA  SANARWA 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
03/01/2026

SANARWA SANARWA SANARWA
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

29/10/2025

Mutuwa rigar Kowa.
Allah kai mana kyakyawan ƙarshe

29/10/2025

Allah kai mana kyakyawan ƙarshe

Idana kai mafarki kaga ƘATON Raƙumi to ɗayan biyu ko dai 1 ko 2
08/10/2025

Idana kai mafarki kaga ƘATON Raƙumi to ɗayan biyu ko dai 1 ko 2

08/10/2025

Ashe Shehu Ibrahim inyas Raƙumi ya gani ya bashi falalar salatil fatihi

29/09/2025

Allah ka shiryar damu hanyar ka miƙaƙƙiya
Hanyar waɗanda ka yarda da su, ba hanyar waɗanda kayi fushi da su ba, ba kuma hanyar batattu ba

18/02/2025

MUTANE KALA HUƊU NE (4)!!.

1. Mtumin da ya sani kuma ya san ya sani (MALAMI) kenan.

2. Wanda ya sani Amma bai san ya sani ba (RAFKANANNE) kenan sai a tunatar da shi.

3. Da mutumin da bai sani ba amma ya san bai sani ba (JAHILI) kenan sai a ilmantar da shi.

4. Da mutumin da bai sani ba kuma bai cewa bai sani ba (DAƘIƘI) sai a ƙaurace masa

A WACE LANBAR KAKE?

Address

Regional Market Mosque, Abuja Municipal Area Council, Abuja
Abuja

Telephone

+2348063780905

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'awa Regional Market Mosque Abuja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Da'awa Regional Market Mosque Abuja:

Share