Kabir Almustapha Fandirma

Kabir Almustapha Fandirma Qur'an Lover ❤️
Arabic Student
Engineering Student
Graphic Designer
Software Developer

05/08/2026

A wajen 'yan bidi'a matukar baka yarda da ire iren wadannan karairayin toh ba Masoyin Annabi S,A,W kake ba😭

UWA-UWACE BA KOWA KE AMSA SUNAN BA😭Uwa itace: ma'abociyar zuciya tattausa❤️Itace: wacce zata falka domin danta yayi bacc...
27/07/2026

UWA-UWACE BA KOWA KE AMSA SUNAN BA😭

Uwa itace: ma'abociyar zuciya tattausa❤️

Itace: wacce zata falka domin danta yayi bacci😥

Itace: wacce zata iya shiga halin kunci domin ta farantawa danta rai😭

Itace: wadda adduar ta yake tasiri ga danta✍️

Itace: wacce zata baka batareda neman tukuishi ba💘

Itace: wacce take kofar Aljannah (Ga da mai biyayya)💖

Itace: Hanya mai sadarwa zuwa ga hanyar tsira🤎

Itace wacce zatayi kuka domin danta yayi dariya😀

Itace: wacce sifofinta basa gididdiguwa!!!

Uwa!!! Itace wacce rashin ta ya sanya ni a cikin kuncin da ban taba shiga ba😭

Itace wacce rashin ta yasa na zamanto maraya😭

Itace wacce rashin ta yasani kukan da na dade ban ruma ba😭

Ummata😭 Masoyiyata😭 Farincikin ruhina😭😭😭

Ya Allah Kayi Rahama ga Ummata, Ya Allah Ka haskaka kabarinta da hasken ka, ya Allah Ka jinkan ta, Ya Allah Kasa kabarinta yazamo dausayi daga cikin dausayin Aljannah🙏🏿🙏🏿🙏🏿

Ya kai wanda mahaifiyar sa take Raye, yi kokari ka ribanci wannan damar da Allah Yabaka ta hanyar yin biyayya a gareta kafin ranar da zaku rabu🙏🏿

Allah Yayi Rahama ga iyayen mu duka🙏🏿🙏🏿🙏🏿

19/07/2026

The Power of Education.

14/07/2026

Biyan bukatar Duniya da Lahira na tare da yiwa Allah biyayya ☝🏻
Muyi Biyayya ga Ubangiji✍️

When you're in Power, Your friends know you. When you're no longer in Power, you know your friends.-Vice President Kashi...
13/07/2026

When you're in Power, Your friends know you. When you're no longer in Power, you know your friends.

-Vice President Kashim Shettima

Sau da yawa mutum ya kan rusa abin da ya gina cikin shekaru da kalma ɗaya tak. Ana iya mantawa da kyautatawa da yawa, am...
13/07/2026

Sau da yawa mutum ya kan rusa abin da ya gina cikin shekaru da kalma ɗaya tak. Ana iya mantawa da kyautatawa da yawa, amma kalma mai zafi tana daɗewa tana zaune a cikin zuciya.
KA RIƘA AUNA KALAMANKA.

Amana ita ce ginshiƙin yarda. Idan amana ta rushe, yarda ma kan rushe tare da ita.
12/07/2026

Amana ita ce ginshiƙin yarda. Idan amana ta rushe, yarda ma kan rushe tare da ita.

12/07/2026

To all Graphic Designers
Out There.

08/07/2026

Yadda zaku siya hannun jari a BUA Cement.

Hikima ba ta cikin yawan magana kaɗai. A wasu lokuta, shiru yana kare mutunci, yana kawar da fitina, kuma yana ba zuciya...
07/07/2026

Hikima ba ta cikin yawan magana kaɗai. A wasu lokuta, shiru yana kare mutunci, yana kawar da fitina, kuma yana ba zuciya damar yin tunani kafin ta yanke hukunci.

Address

Sokoto
141132

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kabir Almustapha Fandirma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Kabir Almustapha Fandirma:

Shortcuts

Share