Nasiha A Taƙaice

Nasiha A Taƙaice Nasiha, wa’azi da tunatarwa daga Musulunci cikin sauƙi. Don gyaran zuciya da kyautata rayuwa. Create by Salisu Haladu

🌿 GAJEREN HADISI 🌿قال رسول الله ﷺ:“مَنْ صَمَتَ نَجَا”Karantawa:“Man samata najaa.”Ma’ana:Duk wanda yayi shiru ya tsira.📖...
10/05/2026

🌿 GAJEREN HADISI 🌿

قال رسول الله ﷺ:

“مَنْ صَمَتَ نَجَا”

Karantawa:
“Man samata najaa.”

Ma’ana:

Duk wanda yayi shiru ya tsira.

📖 An ruwaito daga Abu Hurairah (رضي الله عنه), cewa Manzon Allah ﷺ

“Duk wanda yayi shiru ya tsira.”

✨ Fa’ida:
• Yawaita magana tana jawo kuskure
• Shiru a abin da bai amfani yana kawo tsira
• Musulmi ya kamata ya kiyaye harshensa

🤲 Allah Ya sanya mu cikin masu kiyaye harshensu.

🌿 ADDU’AR KARIYA DAGA DAMUWA 🌿اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْهَمِّ وَالْحَزَنِAllahumma inni a’udhu bika minal h...
10/05/2026

🌿 ADDU’AR KARIYA DAGA DAMUWA 🌿

اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْهَمِّ وَالْحَزَنِ

Allahumma inni a’udhu bika minal hammi wal hazan.

Ma’ana:
Ya Allah Ina neman tsarinka daga damuwa da baƙin ciki.

📖 An ruwaito daga Anas ibn Malik cewa Manzon Allah ﷺ ya kasance yana yawaita wannan addu’a.

✨ Fa’ida:
• Tana rage damuwar zuciya
• Tana kawo nutsuwa da tawakkali
• Ana karantata safe da yamma

🤲 Allah Ya yaye mana damuwa da bakin ciki, Ya cika zukatanmu da nutsuwa.

08/05/2026

Idan kuda ya fada cikin abinci ko abin sha, daga bakin Annabi ﷺ

Sheikh Muhammad Auwal Adam Albany Zaria (Rahimahullah)

🌿 ADDU’AR NEMAN ARZIKI 🌿اللَّهُمَّ اكْفِنِي بِحَلَالِكَ عَنْ حَرَامِكَ، وَأَغْنِنِي بِفَضْلِكَ عَمَّنْ سِوَاكَKarantawa:...
07/05/2026

🌿 ADDU’AR NEMAN ARZIKI 🌿

اللَّهُمَّ اكْفِنِي بِحَلَالِكَ عَنْ حَرَامِكَ، وَأَغْنِنِي بِفَضْلِكَ عَمَّنْ سِوَاكَ

Karantawa: “Allahummak-fini bihalalika an haramika, wa aghnini bifadhlika amman siwak.”

Ma’ana: Ya Allah Ka wadatar dani da halal dinka daga haram, Kuma Ka wadatar dani da falalarka daga neman waninKa.

📖 An ruwaito daga Ali ibn Abi Talib

✨ Fa’ida:
Tana taimakawa neman halal

Tana ƙarfafa tawakkali ga Allah

Ana karantata akai-akai bayan sallah ko da safe da yamma

🤲 Allah Ya yalwata mana arziki mai albarka.

04/05/2026

Kanaso Allah ya albarkaci gidan ka.🧏

01/05/2026

Wannan I tace Duniyar gaba daya.👇

🌿 Nasiha A Taƙaice 🌿Damuwa ba matsala ba ce kai tsaye—amma yadda kake ɗaukar ta ne yake zama matsala.Ka tuna:– Abin da y...
30/04/2026

🌿 Nasiha A Taƙaice 🌿

Damuwa ba matsala ba ce kai tsaye—amma yadda kake ɗaukar ta ne yake zama matsala.

Ka tuna:
– Abin da ya same ka, Allah ya riga ya san shi
– Abin da ka rasa, ba naka ba ne tun farko
– Abin da zai zo gare ka, ba zai wuce ka ba

Saboda haka:
✔️ Ka nutsu, ka daina firgita
✔️ Ka dogara da Allah (tawakkali)
✔️ Ka yawaita ambaton Allah da addu’a

Allah ya ce a cikin :
"Da ambaton Allah zukata suke samun nutsuwa."

✨ Duk damuwa tana da iyaka…
✨ Duk dare yana da safiya…

🤲 Ya Allah ka cire mana damuwa, ka maye gurbinta da nutsuwa da imani.

29/04/2026

Hanyar Neman daukaka da albarkar rayuwa.

Tabbas waya ta zama sanadiyyar lalacewar wasu da tabarbarewar imanin su da tarbiyyarsu. ka sayi waya da kudinka data da ...
26/04/2026

Tabbas waya ta zama sanadiyyar lalacewar wasu da tabarbarewar imanin su da tarbiyyarsu.
ka sayi waya da kudinka data da kudinka sannan yazama sanadiyyar shiga wutanka?

Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Hafizahullah

26/04/2026

Yiwa Manzon Allah ﷺ Waka
👇

24/04/2026

Mutuwa

Address

Daura

Telephone

+2348028107657

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasiha A Taƙaice posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Nasiha A Taƙaice:

Share