First Aid Group of Jibwis Dutsen Alhaji Layout Detachment Abuja

  • Home
  • Nigeria
  • Abuja
  • First Aid Group of Jibwis Dutsen Alhaji Layout Detachment Abuja

First Aid Group of Jibwis Dutsen Alhaji Layout Detachment Abuja Da'awah is our hobbies
(1)

14/04/2026
Kungiyar Izala ta tura Maluma guda dubu biyu da ɗari biyu da hamsin (2,250). Wuraren Tafsirin Bana. Ɗari tara da hamsin ...
14/02/2026

Kungiyar Izala ta tura Maluma guda dubu biyu da ɗari biyu da hamsin (2,250). Wuraren Tafsirin Bana. Ɗari tara da hamsin da biyar (955) a gida Najeriya da (1,295) a ƙasashen waje k**ar yadda shafin Jibwis Nigeria ya ruwaito.

1-Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau, Jimeta, Jahar Adamawa

2-Sheikh Usman Isa Taliyawa, Masallacin Bolari,Gombe.

3-Sheikh Abbas Muhammad Jega, Birnin Kebbi, Jahar Kebbi.

4-Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo, Jalingo jahar Taraba.

5-Sheikh Barr Ibrahim Sabi'u Jibia, Jibia, jahar katsina

6-Sheikh Dr Yakubu Musa Hassan Katsina, Jahar Katsina.

7-Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe, Masallacin JIBWIS na ƙasa, Utako, FCT Abuja

8-Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi, masallacin Sultan Bello, Kaduna

9-Sheikh Dr Isma'il Kumo, Masallacin 'yan lilo jahar Kaduna

10-Sheikh Dr Abdulƙadir Saleh Kazaure, Masjidu khadi Muhammad Sambo, Minna, jahar Niger.

11-Sheikh Abdussalam Abubakar, Baban Gwale
Sokoto jahar Sokoto.

12-Sheikh Muhammad Sani Adarawa
Bukur, Jahar Plateau

Jibwis Nigeria

See More..........

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!  ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU  مركز المهاجرين والانصارالإسلامي  MARKAZUL MU...
12/01/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

مركز المهاجرين والانصارالإسلامي

MARKAZUL MUHAJIRUNA WAL ANSAR AL ISLAMIYYA

DAURA! DAURA!! DAURA!!

Akan littafai k**ar haka:-
١- مصحف الحاذف الصغيربروايةورش عن نافع
٢-الردعلى من تكم في غيرفنه وطعن في الإمام البخاري وصحيحه كتبه:(محمد كبيربن عمربن محمد)
٣-التصفية والتربية وحاجة المسلمين كتبه(الشيخ محمد ناصرالدين الألباني رحمه الله)
٤-ماذاقدمة لدين اللّه (للقسم العلمي بهدار الوطن)
( za'a raba wannan littafan kyauta ne )

Mai gabatarwa: ( Sheikh Abdurrahman Abubakar Azzamfari )

Wadda za'ayi k**an haka: 👇👇
We'd/ Thu / Friday
_21_ / _22_ / _23/Jan/2026_

Lokaci👉 : 10:00am___5:00pm

Wuri 👉:- masjidu imamu qulun wanda yake karkashin markazul muhajiruna wal ansar al islamiyya

Registration : # 5,000
Food free : # 7,000

Domin yin registration online: 👇👇
08061752121
08034685694
07038527133

Account details:- 👇👇

A-J TAUFEEQ PATMED - STORE - MAJLISUDDAURATIL ILMIYYATI WATH-THAQAFATIL ISLAMIYYATI ABUJA

5456815805

MONIEPOINT MFB

Domin neman Karin bayani:-👇👇
09161030953
09035250765
08034685694

Allah ya bada ikon halarta ameeen 🤲🤲

Sanarwa daga :- malam kabiru Muhammad ishaq

02/01/2026

Yan Agajin mu yau jumaa asada zumunci ayi following din jun
let's gooooo✔️

Bazaka ƙi  yin nasara ba matuƙar bakabar sallah baBazakabar kuka ba matuƙar bakabar roƙo ba.Bazakabar farin jini ba, mat...
02/01/2026

Bazaka ƙi yin nasara ba
matuƙar bakabar sallah ba

Bazakabar kuka ba matuƙar
bakabar roƙo ba.

Bazakabar farin jini ba, matuƙar
bakabar kyauta ba ba.

Bazakabar ganin jarrabawa
ba matuƙar kana da imani.

Bazakabar zama da lafiya ba
matuƙar kana ci da sha akan lokaci.

Bazakabar nitsuwa ba matuƙar kana
sallah akan lokaci yadda ya dace.

Bazakabar samun ilimi ba, matuƙar
kana karanta Al'qur'ani da hadisai.

Bazakabar samun Alkhairi ba
matuƙar kana yawaita Addu'a.

Bazakabar ganin riba ba matuƙar
kana gaskiya a kasuwancin ka.

Bazakabar fushi ba face sai Allah ya
Azurtaka da farin ciki a rayuwar ka.

Bazakabar iyayenka da yunwa ba, sai
Allah ya baka yunwa duniya da lahira.

Bazaka daina yaɗa Alkhairi ba face
sai ka samu lada lokacin da kake kabarin ka.

Muyi sharing a matsayin sadakatul jariya!
Ya Ubangiji mumbar rowa kabamu Arziƙi saboda dace da maganar Annabi (SAW).

Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah 💕💕💕💕,,,

SHEIKH BALA LAU YA SAYAWA MASU DA'AWA A KAUYUKA MASHUNA. Shugaban Kungiyar Izala na tarayyanar Najeriya Sheikh Abdullahi...
02/01/2026

SHEIKH BALA LAU YA SAYAWA MASU DA'AWA A KAUYUKA MASHUNA.

Shugaban Kungiyar Izala na tarayyanar Najeriya Sheikh Abdullahi Bala Lau ya sayawa Masu Da'awa a Kauyuka a karkashin Kungiyar MYPAF Mashuna domin saukaka ayyukan Da'awarsu.

Kungiyar sun jagoranci Musuluntar da Mutant sama da Dari biyu (200) a cikin watan December na shekarar 2025 da muka fita, tare da hadin Gwiywar Malam Adam Ashaka da Malam Haruna Baban Chinedu

Kungiyar ta ziyarci Shugaban a gidanshi dake Yola fadar Jihar Adamawa, inda s**a bayyana mishi nasarori da s**a samu a matsayinshi na Uban Kungiyar, a Lokacin ne Shugaban yayi Alkawarin saya musu Mashuna da kuma taimakawa Kungiyar a duk lolacin da bukatar hakan ta k**a.

Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo shi ya wakilci Shugaban ya kuma gabatar da key na Mashunan ga Shugabannin Kungiyar na Jihar Adamawa da Taraba.

Muna fata Allah ya sanya Albarka ya kuma kara jagoranci y bunkasa wannan Kungiya, sanya ya kara yiwa Shugaba Jagoranci cikin Jagorancinsa.

Rashid Yahya Numan

Hon Lado Suleja Ya Mika Katafaren Masallacin Juma'a Da Ya Gina Mai Daukar Mutane 400 Ga Shugaban Izala, Sheikh Bala Lau ...
02/01/2026

Hon Lado Suleja Ya Mika Katafaren Masallacin Juma'a Da Ya Gina Mai Daukar Mutane 400 Ga Shugaban Izala, Sheikh Bala Lau

A yau ne tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Suleja, Tafa da Gurara dake jihar Neja, wato Hon Lado Suleja, Fmr ya mika masallacin Juma'a mai daukar mutane 400 ga shugaban Izala na kasa, Sheikh Bala Lau.

Masallacin, wanda Hon Lado Suleja ya gina, zai taimaka wa al'ummar Musulmin yankin Suleja.

Daga Ali Wego
Ciyaman Lado Media

Tha group leader bwari division 🫡🫡
20/12/2025

Tha group leader bwari division 🫡🫡

FCT something like that 😎
20/12/2025

FCT something like that 😎

Address

Dutse Alhaji, Government Layout Zone 7 Nitel
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when First Aid Group of Jibwis Dutsen Alhaji Layout Detachment Abuja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share