Zawiyar Maulana Imam Sheikh Murabbi Al-barnawiy Bypass Karshi Abuja

  • Home
  • Nigeria
  • Abuja
  • Zawiyar Maulana Imam Sheikh Murabbi Al-barnawiy Bypass Karshi Abuja

Zawiyar Maulana Imam Sheikh Murabbi Al-barnawiy Bypass Karshi Abuja Zawiyar Maulana Imam Sheikh Murabbi Al-barnawiy Unguwar Kokosa, Bypass Karshi Abuja.

SANARWA  I  SANARWA  II  SANARWA  IIIIdan Allah ya kaimu gobe juma'a wato 1 ga watan shauwal ana sanar da 'yan uwa musul...
18/03/2026

SANARWA I SANARWA II SANARWA III

Idan Allah ya kaimu gobe juma'a wato 1 ga watan shauwal ana sanar da 'yan uwa musulamai na Unguwar kokosa da kewaye cewa shugaban Fityanul Islam of nigeria reshen abuja maulana sheikh Imam Murabbi Mustapha Kadai albarnawy zai jagoranci sallar idi a zawiyarsa babban masallacin juma'a na unguwar kokosa dake bypass karshi abuja kamar yadda aka saba misalin karfe 10:00 na safe inshaAllah Allah ya kaimu da rai da lafiya amin

Sanarwa daga komtin shirye shiryen tarukan addini na Zawiyar Maulana Imam Sheikh Murabbi Al-barnawiy Bypass Karshi Abuja babban masallacin juma'a na unguwar kokosa bypass karshi abuja.

Yusuf Murabbi Pantami

YANZU YANZU: DAGA HIGH COURT ZAMA (5)Alƙalin da Yake Shari'ar Sheikh Sani Khalifa Zari'a Bai Halarci Kotu Ba Saboda Wani...
10/03/2026

YANZU YANZU: DAGA HIGH COURT ZAMA (5)

Alƙalin da Yake Shari'ar Sheikh Sani Khalifa Zari'a Bai Halarci Kotu Ba Saboda Wani Uzuri, Yace Zai Sanar Da Sabon Date Ɗin da Za'a Sake Zama Nan Bada Jimawa Ba.

Zaku Ji Daga Gare Mu Idan Bayan An Sanar Damu Sabon Ranar Zaman Kotu inshaAllah

Akwai Labari Mai Daɗi Mai Inganci Akan Khalifah INSHA ALLAHU.

-Imam Murabbi Mustapha Kadai
Chairman Fityanul Islam Of Nigeria Abuja Fct Branch

Kuyi following FITYANU TV

FITYANU TV

23/02/2026
23/02/2026

RAMADAN TAFSEER 1447/2026

Tafsirin Alqur'ani mai girma zama na (2) Kashi Na (1) tareda Maulana Imam Murabbi Mustapha Kadai

Daga Babban Masallacin Juma'a Na Unguwar Kokosa Zawiyar Maulana Imam Sheikh Murabbi Al-barnawiy Bypass Karshi Abuja

Tashar Fairah FAIRA Lawal Mai Guduma Yusuf Murabbi Pantami Azizun Murabbi Khalipha Abdoul Majeed Garba

22/02/2026

Allah ya saka da alheri maulana Imam Murabbi Mustapha Kadai.

21/02/2026

Tafsirin Alkur'ani mai girma daga littafin firiyadittafsir na maulanmu shehu Ibrahim inyass rta tare da maulana Imam Murabbi Mustapha Kadai

Rana na (1)
Kashi (2)

1/Ramadan/1447
18/February/2026.

Zawiyar Maulana Imam Sheikh Murabbi Al-barnawiy Bypass Karshi Abuja
Tashar Fairah FAIRA

Alhamdulillah
21/02/2026

Alhamdulillah

20/02/2026

Tafsirin Alkur'ani mai girma daga littafin firiyadittafsir na maulanmu shehu Ibrahim inyass rta tare da maulana Imam Murabbi Mustapha Kadai

Rana na (1)
Kashi (1)

1/Ramadan/1447
18/February/2026.

Zawiyar Maulana Imam Sheikh Murabbi Al-barnawiy Bypass Karshi Abuja
Tashar Fairah

inshaAllah yau alhmis 2-9-1447 19-2-2026 wannan shafi zata fara kawo muku karatun tafsirin Alkur'ani mai girma daga zawi...
19/02/2026

inshaAllah yau alhmis 2-9-1447 19-2-2026 wannan shafi zata fara kawo muku karatun tafsirin Alkur'ani mai girma daga zawiyar maulana Imam Murabbi Mustapha Kadai babban masallacin juma'a na unguwar kokosa Bypass Karshi Abuja wanda maulana yake gabatarwa.

02/02/2026

Wasiyyar Sheikh Usman kusfa rigi rigi ga masoya Annabi s.a.w.

Zawiyar Maulana Imam Sheikh Murabbi Al-barnawiy Bypass Karshi Abuja

Address

Kokosa, Bypass Karshi Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyar Maulana Imam Sheikh Murabbi Al-barnawiy Bypass Karshi Abuja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share