Jibwis Abuja Municipal Area Council

Jibwis Abuja Municipal Area Council This page is for making a good news about Islam an a good information about Islam
(1)

MAJALISAR AGAJI TA BABBAN BIRNIN TARRAYA TA HALARCIN DAURIN AURE , TARE DA GABATAR DA ZIYARA TA'AZIYA GA WASU YAN AGAJI ...
23/05/2026

MAJALISAR AGAJI TA BABBAN BIRNIN TARRAYA TA HALARCIN DAURIN AURE , TARE DA GABATAR DA ZIYARA TA'AZIYA GA WASU YAN AGAJI A JIYA JUMA'A.

Majalisar Agaji ta babban birnin Tarrya Abuja karkashin jagorancin Alh Umar Isma'il F.C.T Director F.A.G of jibwis , ta halarci Daurin Auren yar Divisional leader na Dobi Division a Jiya Juma'a a garin paikon Kore dake Gwagwalada. Tare da gabatar da Ta'aziya ga wasu yan Agaji a tsakanin Garin Gwagwalda da Dabi ta kwali.

Tawagar wacce Dept Director Training and Operations Alh Abubakar Abdullahi ya jagoranta , bayan Gabatat da sakon Fatan Alkhairi da Addu'ar samun zaman lfy ga ma'auratar ,Tawagar ta kai ziyara Gidan Asst F.C.T Grand patron domin Gabatar da Ta'aziyar Rasuwar Mahaifiyar sa da kuma gidan Ibrahim Ahmad kwali F.C.T Organizing Secretary bisa Rasuwar Surikar sa .

Tawagar wacce ta hada

Alh Abubbakar Abdullahi A.A
Deputy State Director Training and operations

Suleiman Halilu
Assisstant Director Training and operation Suleiman Halilu.

Abdullmuminu Yahaya
F.C.T Discipline

Safiyanu Abdullahi
Assisst F.C.T Publicity Secretary

Muna rokon Allah ya karba mana ziyara ya gafartawa magabatan mu baki daga , su kuma ma'auratar Allah ya basu zaman lfy da Zuria Dayyiba .

Daga Offishin Masu yada Labarai

23/05/2026

Allahu Akbar!
Allah Ka sa shekara mai zuwa da mu za ayi

وَأَذِّن فِي النَّاسِ بِالْحَجِّ يَأْتُوكَ رِجَالًا وَعَلَىٰ كُلِّ ضَامِرٍ يَأْتِينَ مِن كُلِّ فَجٍّ عَمِيقٍ.

22/05/2026

🕌LIVE MUHADARAH 🕌

MAI TAKEN :

FALALAR RANAR ARFA TARE DA MUHIMANCIN TAIMAKAWA JUNA A LOKACIN LAYYA

Mai Gabatarwa:

SHEIKH SAIDU SALEH KHALIFAH

Wuri: DAGA MASSALLACIN JUMA'A NA ABU ZHARRILNIL GIFARI GARKI VILLAGE F.CT ABUJA.

Allah ya anfanar damu

05/12/1447
23/06/2026

A Taya mu yadawa 🤲🤲

✍️🎥 Safiyanu Abdullahi
JIBWIS SOCIAL MEDIA FCT ABUJA

22/05/2026
Yanzu Yanzu Kenan Bayan Kammalah Sallah Jumma'a Daga Saudi Arabia Lallai Wannan Wuri Akwai Manyan Malamai Masu Yawa Alla...
22/05/2026

Yanzu Yanzu Kenan Bayan Kammalah Sallah Jumma'a Daga Saudi Arabia Lallai Wannan Wuri Akwai Manyan Malamai Masu Yawa

Allah Ya Qara Muku Lafiya Da Nisan Kwana
Allah Yasa A Gama Lafiya

Sheikh Imam (Dr) Abdullahi Bala Lau
Engr. Mustapha Imam Sitti
Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale
Sheikh Prof. Mansur Isa Yelwa
Da Sauran Manyan Malamai

21/05/2026

📚Shirin Majalisin Malamai Na Ditv Kaduna

🤦🏻‍♂️Inuwar Al-Arshi📖

Daga Bakin:-👇

Ash-shaiykh Imam Naseeru Abubakar Binu Saleeh Al-madany

Ayau Alhamis 4ga Watan Zul Hijja 1447H/21/5/2026

Tafarkin Magabata Media Director

Allahumma Amin! 🤲✨Wata kyakkyawa kuma cike da albarka daga Kasa Mai Tsarki. 🕋🕌Mataimakin Shugaban Ƙungiyar na Ƙasa, Shei...
21/05/2026

Allahumma Amin! 🤲✨

Wata kyakkyawa kuma cike da albarka daga Kasa Mai Tsarki. 🕋🕌

Mataimakin Shugaban Ƙungiyar na Ƙasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau (na II), Sheykh Abbas Muhammad Jega Tare da Shugaban majalisar Malamai na ƙungiyar Jama’atil Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah Dr Ibrahim Jalo Jalingo (JIBWIS) a lokacin da suke gudanar da ibada a ƙasa mai tsarki.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki ya karɓi ibadunsu, ya bada lada mai yawa, ya kuma dawo da su gida lafiya. Amin Yaa Allah.

🗓 03 Zul-Hijjah, 1447
📅 20 May, 2026

20/05/2026

Live streaming of Mukhtar Abdulmumini Ishaq

Kungiyar  Izala Ta Jahar Kano Ta Gabatar Da Taron Domin Shirin Karbar Sadakar Fatun Layya. Karkashin Jagorancin Farfesa ...
20/05/2026

Kungiyar Izala Ta Jahar Kano Ta Gabatar Da Taron Domin Shirin Karbar Sadakar Fatun Layya. Karkashin Jagorancin Farfesa Pakistan

​A safiyar yau Laraba (20/05/2026), Shugaban Kungiyar Izala na Jihar Kano, Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan, ya jagoranci taron shuwagabannin kungiyar na jiha da na kananan hukumomi. Taron ya mayar da hankali ne kan shirin tunkarar karbar sadakar fatun layya na bana, bisa umarnin uwar kungiya ta kasa.

​Kamar yadda aka saba, kungiyar tana amfani da wadannan kudaden fatun layya wajen gudanar da manyan ayyukan kungiyar na kasa, musamman ma ginin katafariyar Jami'ar ASSALAM, wanda kacokan ya dogara ga wannan sadaka ta al'umma.

​Muna addu'ar Allah ya sanya albarka a cikin abubuwan da aka tattauna, ya kuma ba da nasarar gudanarwa. Amin.

Jibwis Nigeria

Address

Abuja

Telephone

+2349065251008

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Abuja Municipal Area Council posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Abuja Municipal Area Council:

Share