05/09/2026
Duk gogewar malami, idan aka ƙara masa iya rubutu, to ka bar shi kawai. Iya rubutu wani fice ne na daban, kamar kwalliyar India ga Bahaushiyar amarya.
Wato Duk yadda Nake Qaunar Sheikh Dr Nura Musa Almisry Hafizahullah yau da Daya daga cikin litatafansa ya Shiga Hannuna, sainaji Qaunar ta'sa ta Qa'ru,🥰
Jiya kusa 12am wasu litatafai da Na Saya s**a iso, a ciki akwai Wallafarsa guda 1 da na Samu,
Aikuwa tunjiya na Fara karantashi,
Wato abinda nake hange daga nesane sai Gashi a hannuna, Dalibai Sunada buqatar Lizimtar iire iren wannan Malamin,
Allah Sakawamasa Da Alkhairiy ya Tsaremana shi Da Tsaronsa, ya Ka're Mana shi Da Karinyarsa ya Qaramasa taugeeqi da Ikhasiy 🤲
✍️ Abu Abdillahi Assalafiy Al Adamawiy
Date 4/9/2026