Kwamitin Wa’azin Matasa Nhq Jos Reshen Jahar Neja

Kwamitin Wa’azin Matasa Nhq Jos Reshen Jahar Neja Kwamitin WA’AZIN MATASA is an online Page of JIBWIS NHQ JOS, created by National Youth
council of JIBWIS NHQ JOS, Niger state
chapter.
(1)

Jama'atu Izaltil Bid'ah Wa'lkamatis Sunna (JIBWIS NHQ JOS) is an Islamic
organisation founded by Ash-Sheikh
Isma'il Idris Zakariyya in the year 1399AH,
equivalent to 1978M to propagate and teach Islamic religion based on the
teaching of Qur'an, Sunnah, Hadith and
Ijma'a (Concensus) of Ahlus-Sunnah. The headquarters of the organisation were
in Jos, the capital of Plateau state
-Nigeria. The founder and first leader of the
organisation (Sheikh isma il idris
zakariyya) were died in the year 2000, and the current leader of the organisation
is Sheikh Muhammad Sani Yahaya jingir
The aims of the organisation is to
propagate the words of Allah (Qur'an) and

Daga Hayin Nasarawa cikin Karamar hukumar Tafa.Tawagar Shugaban KWAMITIN WA'AZIN MATASA ta jahar Niger Wanda Alkali Ibra...
18/01/2026

Daga Hayin Nasarawa cikin Karamar hukumar Tafa.

Tawagar Shugaban KWAMITIN WA'AZIN MATASA ta jahar Niger Wanda Alkali Ibrahim Musa yake Jagoranta sun Kai Ziyara Makarantar Malja'usunnah daga cikin garin Hayin Nasarawa.

Daga cikin garin Suleja tare da shugaban KWAMITIN WA'AZIN MATASA Na jahar Niger Alkali Ibrahim Musa Wanda yake gabatar d...
17/01/2026

Daga cikin garin Suleja tare da shugaban KWAMITIN WA'AZIN MATASA Na jahar Niger Alkali Ibrahim Musa Wanda yake gabatar da Nasiha a nan Masallacin tsohon Garki garage.

Wanda anjima Kuma za a gabatar da wa'azi a Masallacin Juma'a na CCB Dawaki.
Allah ya bamu nasara
Yusuf Ibrahim Izala PRO K/W Matasa jahar Niger .

11/01/2026

Assalamualaikum Warhamatullah.

SANARWA 📢
SANARWA!!📢📢
SANARWA!!!📢📢📢

KWAMITIN WA'AZIN MATASA NAT. HQTRS JOS NIGER STATE BRANCH karkashin jagorancin Alkali Ibrahim Musa, Muna farin cikin gayyatar 'yan uwa Musulmai zuwa gagarumar Muhadara wacce zata gudana a kananan hukumomin Gurara da Suleja da Tafa da Lapai kamar haka:-
1. Gurara;- Juma'a 16/01/2026 za a gabatar da Muhadara a Masallacin Juma'a na Gidan man Alhaji Jafaru Diko da misalin karfe 8:30pm

2. Suleja:- Asabar 17/01/2026 za a gudanar a Masallacin Juma'a na CCB Dawaki da misalin karfe 8:30pm

3. Tafa:- Lahadi 18/01/2026 za a gudanar a Masallacin Juma'a na Hayin Nasarawa unguwar Buhari da misalin karfe 8:30pm

4. Lapai:- Litinin 19/01/2026 za a gudanar a Masallacin Juma'a na Saminaka da misalin karfe 8:30pm

Allah ya bada iKon zuwa.

Sanarwa!!!!
Yusuf Ibrahim Izala
PRO K/W/M Niger State

Kwamitin Wa’azin Matasa Nhq Jos Reshen Jahar Neja Tana farin cikin Gayyatan Jama'a Gurin Gabatar da taron ta na jahar
24/07/2025

Kwamitin Wa’azin Matasa Nhq Jos Reshen Jahar Neja

Tana farin cikin Gayyatan Jama'a Gurin Gabatar da taron ta na jahar

Ur all invited
11/02/2025

Ur all invited

Alhamdulillah Muna sanar da yan uwa musulmai tare da gayyatan su zuwa wrin  Nasiha Tsakanin Magriba da Isha’i wanda mun ...
01/02/2025

Alhamdulillah
Muna sanar da yan uwa musulmai tare da gayyatan su zuwa wrin Nasiha Tsakanin Magriba da Isha’i wanda mun samu ziyarar matsashi malami

Sheikh Mustapha Salihu Bamalli Zaria
(Shugaban Kwamitin wa’azin Matasa na Jahar Kaduna)

A masallacin kofar gidan marigayi mallam ladan
A yau Asabar 1st February 2025
02nd Rajab 1446AH

Allah ya bada ikon halarta Amin…..

Allahu Akbar Musulunci ya samu karuwa yayin da Aka cikin gudanar da karatu A Masallacin kofar gidan marigayi mallam lada...
30/10/2024

Allahu Akbar
Musulunci ya samu karuwa yayin da Aka cikin gudanar da karatu A Masallacin kofar gidan marigayi mallam ladan wannan bawan Allah yazo ya karbi musulunci
MUNA ROQAN ALLAH YA KARBI MUSULUNCI SA

MUSABAKA!MUSABAKA!!MUSABAKA!!!JAMA'ATUL IZALATIL BID'AH WA'IKAMATUS SUNNAH,FOUNDED BY LATE ASH SHEIKH ISMAIL IDRIS BN ZA...
09/10/2024

MUSABAKA!
MUSABAKA!!
MUSABAKA!!!

JAMA'ATUL IZALATIL BID'AH WA'IKAMATUS SUNNAH,FOUNDED BY LATE ASH SHEIKH ISMAIL IDRIS BN ZAKARIYYA JOS,NATIONAL HEADQUARTERS JOS NIGERIA.

CORDIALLY INVITES YOU TO ITS 28th QUR'ANIC RECITATION COMPETITION,

ORGANIZED BY THE DIRECTORATE OF EDUCATION.
WHICH WILL INSHA ALLAH TAKE PLACE AS FOLLOWS.

DATE:- (07-04-1446AH) THURSDAY-10TH-OCTOBER-2024MD.
TO
(10-10-1446AH) SUNDAY 13TH-OCTOBER-2024MD.

TIME: 09:00AM DAILY

VENUE:- JUMMAH MASJID TUNGA MID WIFERY. MINNA,NIGER STATE.

MAY ALLAH BLESS YOU AS YOU ATTEND.

Via:- JIBWIS INTERNET MEDIA COMMITTEE NIGER STATE.

05/09/2024

Address

H
London

Telephone

+2348031849526

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwamitin Wa’azin Matasa Nhq Jos Reshen Jahar Neja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Kwamitin Wa’azin Matasa Nhq Jos Reshen Jahar Neja:

Shortcuts

Share