30/05/2026
Bakin Azzalumi!
Gashinan bakin azzalumi, mugun barawo, dan kabilanci na tashin hankali, maciyin amanar kasa, zuke-zuke ya cinye masa jiki, da kyar yake tafiya, da kyar yake magana, abin kunya a idanun al'umman duniya, toh amma don bala'in macewan zuciya da kwadayin abin duniya irin na jam'iyyar APC, wai wannan mutumin ne suke yunkurin maida shi yayi shugabancin Najeriya a 2027, a kasa mai albarkan al'umma fiye da mutane miliyan 250. Allah wadan naka ya lalace!
Ya Ubangiji Allah Ka tarwatsa wannan jam'iyya da manufofinta akan al'umman Najeriya. Ya Ubangiji Allah Ka zabanmana abinda ya fiye mana alheri, ba don ayyukanmu ba, kuma ba don halayenmu ba. Amin Ya Rabbi!
Ya Allah Ka ceci Najeriya da Yan Najeriya. Amin.
Dr. Idris Ahmed.
Shugaban kungiyar CUPS.
30/5/2026.