29/06/2026
MAULUD!!! MAULUD!!! MAULUD!!!
Da'irar Fatihiyya Gashua na farin cikin gayyatar al'ummar Musulmi baki ɗaya zuwa Mauludin Sheikh Muhammadu Ngibirima(Zulma'arif RTA).
🕘 Lokaci: 08:00 na safe
📅 Rana: Alhamis, 2nd July 2026
📍 Wuri: Kwaltar Arpo, gidan GASS, tsohon Camp ɗin Sojoji, Gashua.
Ku zo tare da iyalanku da abokan arziƙi domin samun albarkar wannan taro.
Ku yi sharing domin wasu su samu wannan gayyata.