Tijjaniyya Media News

Tijjaniyya Media News Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Tijjaniyya Media News, Organisation religieuse, GOMBE gombe, Gombe.
(1)

BARKA DA JUMA'A; Allah Yasa Muyi Sallar Juma'a Lafiya, Ya Bamu Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali A Najeriya. Amiiiin
11/11/2022

BARKA DA JUMA'A; Allah Yasa Muyi Sallar Juma'a Lafiya, Ya Bamu Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali A Najeriya. Amiiiin

Sheikh Usman Nuhu Sharubutu.Allah Yakara Lafiya Shehu
08/11/2022

Sheikh Usman Nuhu Sharubutu.

Allah Yakara Lafiya Shehu

Wadanda Bayin Allah Muna Addu'an Allah Ya Kara Masu Lafiya Da Nisan Kwana Albarkacin Manzon Allah SAW. Amiin Yaa ALLAH.
22/10/2022

Wadanda Bayin Allah Muna Addu'an Allah Ya Kara Masu Lafiya Da Nisan Kwana Albarkacin Manzon Allah SAW. Amiin Yaa ALLAH.

20/10/2022

"Tsira da Amincin Allah suƙara Tabbata
Ga Shugaban Halitu,Annabi
🤍ﷺ🤍"...

Jiya Ba Yau Ba! Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi kenan yake baje kolin ilmi a wasu shekarun baya. Shehin malamin na nan a raye...
17/10/2022

Jiya Ba Yau Ba!

Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi kenan yake baje kolin ilmi a wasu shekarun baya. Shehin malamin na nan a raye, amma saboda tsufa da dogayen shekaru zaka ga idan yayi bayani, sai wani ya ɗaga murya ya bayyana abinda malamin ya fada.

A baya kuwa saboda karfin sautinsa, ake masa kirari da Sautul Islam.
Allah ya karawa Shehi lafiya, ya karo mana irinsu a cikin al'umma.

SARKIN GOMBE.....💔🙏🙏Sarkin Gombe Kamar Yadda Ka Zauna Saboda Girmamawa Ga ANNABI(S.A.W), Kaima ALLAH Ya Girmama Lamarink...
16/10/2022

SARKIN GOMBE.....💔🙏🙏

Sarkin Gombe Kamar Yadda Ka Zauna Saboda Girmamawa Ga ANNABI(S.A.W),

Kaima ALLAH Ya Girmama Lamarinka Duniya Da Lahira Albarkacin Wanda Ka Zauna DominSA(S.A.W)💔🙏🙏🙏

Mai Martaba Sarkin Gombe Alh Abubukar Shehu Abubukar CFR Na III Ya Jagoranci Zagayen Takutaha Wanda Kungiyar Shu'ara'ul ...
15/10/2022

Mai Martaba Sarkin Gombe Alh Abubukar Shehu Abubukar CFR Na III Ya Jagoranci Zagayen Takutaha Wanda Kungiyar Shu'ara'ul Islam Ta Kasa Reshen Jihar Gombe Suke Shiryawa A Birnin Gombe Karo Na Hudu (4).

Zagayen Maulidin Takutaha Wanda Ya Gudana A Kofar Fadar Mai Martaba Sarkin Gombe Ya Samu Halarci Manyan Baki Daga Sassan Daban Daban Na Fadin Birnin Gombe. Tare Da Makarantun, Sha'irai Da Sauran Masoya Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu ﷺ.

ALLAH Ya Maimaita Mana Ya Kara Wa Mai Martaba Sarki Lafiya Da Nisan Kwana, Ya Maida Kowa Gida Lafiya. Amiin

Babangida A Maina

Babban Malamin Islama A Duniya Sheikh Dahiru Bauchi OFR RA, ALLAH Ya Kara Lafiya Da Nisan Kwana Albarkacin Manzon Allah ...
14/10/2022

Babban Malamin Islama A Duniya Sheikh Dahiru Bauchi OFR RA, ALLAH Ya Kara Lafiya Da Nisan Kwana Albarkacin Manzon Allah SAW

Allah Yakarawa Shehu Lafiya Da Nisan KwanaWanne Fatan Alkairi Zakayiwa Shehu Dahiru Usman Bauchi Albarkacin Yau Jumma'a
14/10/2022

Allah Yakarawa Shehu Lafiya Da Nisan Kwana

Wanne Fatan Alkairi Zakayiwa Shehu Dahiru Usman Bauchi Albarkacin Yau Jumma'a

12/10/2022

Tsira Da Amincin Allah Su Ƙara Tabbata A Gare Ka Annabi Muhammadu
(S.A.W)
🙏❤️❤️

SHEIKH(Prof.) IBRAHIM AHMAD MAQARY(R) Yana Cewa:"MANZON ALLAH(S.A.W) Ba Irinmu Bane, Domin Da Kansa Yake Cewa... 'Ayyuku...
12/10/2022

SHEIKH(Prof.) IBRAHIM AHMAD MAQARY(R) Yana Cewa:

"MANZON ALLAH(S.A.W) Ba Irinmu Bane, Domin Da Kansa Yake Cewa... 'Ayyukum Ka Hai'atiy???

Ma'ana: Wanene Ke Da Structure Irin Tawa???".

To Kuma Gaba 'Daya Wadanda S**a Kafirce Ma Annabawansu Sun Kafirce Ne Saboda Sun 'Dauka Kuma Sun Ce Annabinsu Mutum Ne Kamarsu...",

'Yan'uwa Mu Kula... A Kula... ANNABI Ba Irinmu Bane.. Halitta Ne Wanda a Hadisin Bukhari Aka Ruwaito Cewa:

Lokacin Da SAYYIDUNA ALI(R.A) Ya Hau Kan Kafadarsa Lokacin FATHU MAKKAH Sai Da Ya Ga Kamar Zai Iya 'Dauko Taurarin Sama,

Ku Duba Tsawon Ka'aba Amma SAYYIDUNA ALI(R.A) Yana Hawa Kafadan ANNABI(S.A.W) Ya Ciro Wadannan Gumakan Kuma Ka'aba Kowa Ya San Tsawonta Dai... A Nutsu/Kula Dai".

LA ILAHA ILLALLAH.........😭💔💔🙏🙏🙏

ALLAH YA 'KARA TSARE MANA IMANINMU, YA 'KARA MANA 'KAUNAR SAYYIDUL-WUJUDI(S.A.W) AMEEEEEN💔💔🙏🙏🙏🙏

Annabi (S.A.W) ne da kansa ya fara yin Maulidi saboda haka ba bidi'a ba ne - Sheikh Halliru Maraya.Annabi (S.A.W) ne ya ...
11/10/2022

Annabi (S.A.W) ne da kansa ya fara yin Maulidi saboda haka ba bidi'a ba ne - Sheikh Halliru Maraya.

Annabi (S.A.W) ne ya fara yin nuni ga murnar ranar haihuwarsa da kansa ~ BBC Hausa @2021.

Sheikh Halliru Maraya, daya daga cikin fitattun malaman addini a Kaduna da Nigeria ya ce Annabi Muhammad SAW ne ya fara yin nuni ga murnar ranar haihuwarsa da ake kira Maulidi.

"An tambayi Annabi Muhammad SAW dangane da azumin Litinin da ya ke yi. Sai annabin ya ce ranar ne aka haife ni", in ji Sheikh Halliru.

Malamin ya kara da cewa kamata ya yi Musulmi su girmama watan na Maulidi kasancewar a watan ne Allah ubangiji ya bai wa duniya kyautar da babu irinta ga duniya wato haihuwar Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.

Abubuwan da ya kamata a yi lokacin Maulidi:

Malamin ya lissafa wasu abubuwan da ya kamata a yi a lokacin Maulidi amma wadanda ba su saba da shari'a ba.

Taro domin nuna mu'ujizar Annabi da halayensa domin yin koyi da shi

Yin azumi

Sada zumunci

Ziyartar marasa lafiya a asibiti

Yin sadaKa

Ciyar da jama'a

Sai dai malamin ya ce bai kamata a yi duk abin da shari'a ba ta amince da shi ba kamar cakuɗuwar maza da mata, ihuce-ihuce, shaye-shaye da dai sauransu.

Rabi'ul Awwal, wata ne na kalandar musulunci da ɓangarorin musulmin duniya ke bikin zagayowar ranar da aka haifi manzon Allah, Annabi Muhammad S.A.W.

Musulmai da dama sun yi amannar cewa a watan Rabi'ul Awwal, aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammadu (SAW). Amiin

Daga: BBC Hausa

Adresse

GOMBE Gombe
Gombe
00243

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Tijjaniyya Media News publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager