30/07/2026
30 YULI 2026
AKWAI ZAKI
Mai kiwiya ya kan ce, akwai zaki a waje. Za a kashe ni a kan tituna. Karin Magana 22:13
Mai kiwiya ba zai daina bayar da dalilin rashin fita aiki ba. Akwai wani abu da ba daidai ba a wurin aikin. Ba irin aikin da yake so ba ne ko kuma suna biyansa kudin da bai cancanci hakan ba, ai babu aika ko wanda zai taimaka masa ya sami aiki. Bai san cewa shi mai kiwiya ne Kuma talauci na Akain sa. Kada ku raina karamar aikin nan. Kada ku Reina ta. Ka tuna kai mai nasara ne. Kada ka reina ƙaramin farkonka wadatar ku. Ku fara daga wannan ƙaramin wuri ku ga yadda Ubangiji zai albarkaci ƙaramin kuma ya buɗe maku ƙarin ƙofofin alheri. Ian maku Addua, Ubangiji ya sa ayyukan hannuwanka su yi albarka su kuma yawaita. Za su ɗaukaka ku da yawanai alheri, wadata kuma zata zo maku. Arziki naku ne cikin sunan Yesu Kristi mai cetonmu. Amin
IKRAƊI: Ya Ubangiji, ka gafarta mini inda na raina ƙananan farawa, ka ba da uzuri don rashin zuwa aiki. Amin
SANARWA: Zan fita in yi aiki, domin albarkar Ubangiji tana tare da ni don in sami wadata. Tsarki ya tabbata ga Allah! Amin
ADDU'A: Uba, na gode domin layi zai faɗi a gare ni a wurare masu daɗi. Talauci ba nawa ba ne. Zan yi aiki kuma in sami albarka cikin sunan Yesu mai ceto. Amin
ƘARIN NASSOSHI: Misalai 22:13, Misalai 23:30-32, 3 Yahaya 1:2