Muryar Tijjaniyya Africa

Muryar Tijjaniyya Africa Muryar Tijjaniyya Africa 🌍

08/04/2026

Wacece Mace Tagari.

Bazan Taɓa Yin Nadamar Kasancewa Yar Ɗarika Ba Har Abada.Cewar Syd Fatima Ta Batul
08/03/2026

Bazan Taɓa Yin Nadamar Kasancewa Yar Ɗarika Ba Har Abada.
Cewar Syd Fatima Ta Batul

ABIN DUBAWAYadda aikin Madinatu Sheikh Muhammad Ngibrima Zilma'arif Nguru yake tafiya dole ya bawa duk mai lafiyayyen ha...
08/03/2026

ABIN DUBAWA

Yadda aikin Madinatu Sheikh Muhammad Ngibrima Zilma'arif Nguru yake tafiya dole ya bawa duk mai lafiyayyen hankali mamaki, tun b***e ma ace mutum ya taba yin gini ko da na ɗaki biyu ne.

Sai ka rasa gane wanne irin kuɗi ake narkawa a wajen nan, tsakanin jiya da yau da akayi aikin gayyar nan an narka Siminti (CEMENT) a ƙalla buhu ɗari biyu da talatin da biyar (235), babu maganar yashi da tsakuwa.

A ƙaddara kowanne buhun ana sayar da shi akan naira dubu goma (N10,000), sai mu lissafa 10,000 x 235 = 2,350,000, wannan duka bai kai kaso ɗaya cikin ɗari (1/100) na abin da aka shimfiɗa na rodi ba (TMT) kafin a zuba DAKIN ɗin.

Abin yama wuce batun mamaki sai dai imani kawai da sallamawa ga wannan ƙasaitaccen jagoran namu Maulana Khalifa Shehu Fatihul Aglaƙ (Rta) Zaki ajiyar Badagire uban su Aliyu.

✍️Masoyin Masoyi
Sayyadin Soyayya
Ahmad Mai Zare Nguru
Algibrimiyyu Addagiry
Litinin 3 August, 2026.

07/31/2026

Yan Tijjaniyya Muce Alhamdulillah

Zawiyyar Sheikh Muhammad Balarabe Gusau, Rahimahullah
07/29/2026

Zawiyyar Sheikh Muhammad Balarabe Gusau, Rahimahullah

Shugaban Makarantun Hizburraheem Shekh Abdullahi Siddiq Tafkitara Ya Buda Makarantun Hizburraheem A Garuruwa Kamar Haka ...
07/28/2026

Shugaban Makarantun Hizburraheem Shekh Abdullahi Siddiq Tafkitara

Ya Buda Makarantun Hizburraheem A Garuruwa Kamar Haka

1 Randa Soba L.g Kaduna State

2 Dunya Soba L.g Kaduna State

Allah Yasakama Mal Da Alheri
Allah Yabamu Lfy Da Zaman Lfy A Jahar Mu Da Kasar Mu Dan Tsarkin Zuciyar Annabi Annabi S,a,w

Abba Ahmad Saddiq Tafkitara
Makaman Zawiyya
28/Jul/2026

Fitaccen Malamin Musulinci, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria, Ya Ziyarci Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi A Yau Ju...
07/24/2026

Fitaccen Malamin Musulinci, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria, Ya Ziyarci Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi A Yau Juma'a, A Masallacin Sa Na Al-irfan Dake Jihar Bauchi...

07/23/2026

ZUWA GA MAI MARTABA SARKI SANUSI II

Kuyi Sharing ta isa gareshi, Allah ya sa ya karɓa ya duba.

Tijjaniyya Youths of Nigeria

Address

Charlotte, NC

Telephone

+17045454188

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar Tijjaniyya Africa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share