Sautus sunnah

  • Home
  • Sautus sunnah

Sautus sunnah allah ya ba mu iKon bin tafarkinsa .(Amin )

Allah ya maimaita mana Sautus sunnah
21/03/2026

Allah ya maimaita mana Sautus sunnah

Rahotanni sun tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a sassan Nijar bayan bincike a wurare daban-daban ciki har da Zen...
18/03/2026

Rahotanni sun tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a sassan Nijar bayan bincike a wurare daban-daban ciki har da Zender da Maraɗi.

Hakan na nufin gobe Alhamis 19 ga Maris ce za ta zama 1 ga watan Shawwal, kuma za a yi Sallar Idi ƙarama a faɗin ƙasar.

Shigo Shafin Jaridar 👉HAN Hausa👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...
Sautus sunnah

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN 🥲 Yanzu  Muke Şamun  Labarin Babban Alaramman Kungiyar Izala Na Nijeriya...Alaramma Ahm...
18/03/2026

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN 🥲

Yanzu Muke Şamun Labarin Babban Alaramman Kungiyar Izala Na Nijeriya...

Alaramma Ahmed Suleiman Ibrahim Kano

Yayi Hatsari Har Acikin Mota Wani Dağa Cikin Su Ya kare..

Amma Dai Jikin Alaramma Ahmed Suleiman Da Sauki

Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya Ya Kare Tsarewa 🙏

Sautus sunnah

Maza ankwanta dama 😭 Allah ya haɗa fuskokin Mu a gidan aljannah fiirdausii 🤲 •Sheikh Abubakar Mahmoud gumi 🤲 •Sheik alba...
17/03/2026

Maza ankwanta dama 😭
Allah ya haɗa fuskokin Mu a gidan aljannah fiirdausii 🤲

•Sheikh Abubakar Mahmoud gumi 🤲

•Sheik albani zaria Rahimahullah 🤲

•Sheik Ja'afar Mahmud Adam Kano 🤲

• Sheikh Ahmed B.U.K 🤲

• DR IDRIS ABDUL AZIZ DUTSEN TANSHI RAHIMAHULLAH 🤲


•°•°√° Sautus sunnah✅

15/03/2026

Allah yasa mudace

Wannan shi ne Hafiz Ibrahim Usman Ibrahim, wakilin Najeriya 🇳🇬 a gasar Musabaƙar Al-Qur’ani Mai Girma ta ƙasa da ƙasa da...
15/03/2026

Wannan shi ne Hafiz Ibrahim Usman Ibrahim, wakilin Najeriya 🇳🇬 a gasar Musabaƙar Al-Qur’ani Mai Girma ta ƙasa da ƙasa da ake yi a Zanzibar, Kasar Tanzania 🇹🇿.

TIRKASHI: Rashin Zaɓen Shugaba Tinubu Kafirci Ne — Inji Sheikh Alkali ZariaSheikh Alkali Zaria ya bayyana nadamarsa kan ...
15/03/2026

TIRKASHI: Rashin Zaɓen Shugaba Tinubu Kafirci Ne — Inji Sheikh Alkali Zaria

Sheikh Alkali Zaria ya bayyana nadamarsa kan kalaman s**a da ya taba yi wa gwamnatin Shugaban Najeriya a baya, inda ya ce yanzu ya fahimci cewa ya yi kuskure a wasu daga cikin kalamansa.

Malamin ya ce a halin yanzu yana yi wa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, addu’a ta musamman domin Allah ya ba shi nasara tare da ba shi ikon ci gaba da jagorantar ƙasar yadda ya dace.

Ya kara da cewa bayan nazari da tunani, ya fahimci cewa shugaba Tinubu na kokari wajen tafiyar da harkokin ƙasa da kuma ɗaukar matakan da zai kawo cigaba da kwanciyar hankali ga Najeriya.

Shehin malamin ya kuma bukaci al’umma, musamman Musulmi a Arewacin Najeriya, da su mara wa shugaba Tinubu baya tare da yi masa addu’a domin samun nasara a jagorancinsa.

Jiya a wajen rufe Tafsirin Dr. Kabir Gombe, ɗan Alaramma Ahmad Sulaiman mai suna Sabir Ahmad Sulaiman ya samu halarta ku...
15/03/2026

Jiya a wajen rufe Tafsirin Dr. Kabir Gombe, ɗan Alaramma Ahmad Sulaiman mai suna Sabir Ahmad Sulaiman ya samu halarta kuma ya zauna a wajen zaman mahaifinsa yana kwarara irin muryar da mahaifin ya shahara da ita! Kwatsam sai ga Alaramma Ahmad Sulaiman ya shigo sai kabbara kawai ya tashi a masallaci, wasu sun yi tunanin Alaramma zai bar ɗansa ya yi Tafsirin da Dr. Kabir Gombe, amma daga ƙarshe dai Alaramma ya kalli ɗan nasa ya yi mamakin yadda yake zuba karatu irin nasa sai ya fara murmushi saboda kallon ɗan! 🥰❤️

A kwanaki an ɗan samu ka-ce-na-ce tsakaninsu a kan jam'iyar siyasa har Alaramma Ahmad Sulaiman ya faɗi wasu kalmomi a kan Sabir amma kuma ina kyautata zaton an warware da ikon Allah! Hakan kuma ya yi kyau, mun yi murna. Alhamdu LILLAH. Ma sha Allah! In sha Allah! Muna fata ɗan Ahmad Sulaiman zai ci gaba da ladabi da biyayya ga mahaifinsa, yi-na-yi-bari-na bari. Don saɓanin da s**a samu a baya bai mana daɗi ba ainun!

Allah ƙara haɗa kansu, ya ji ƙan iyayenmu, ya ƙara wa masu rai tsawon rai da lafiya mai albarka.

Sautus sunnah@super fans

Ba ku hana yaranku zuwa wajen Boko ba. Ba ku hana yaranku zama a hostels ba. Ba ku hana yaranku zuwa wajen biki ba. Ba k...
14/03/2026

Ba ku hana yaranku zuwa wajen Boko ba. Ba ku hana yaranku zama a hostels ba. Ba ku hana yaranku zuwa wajen biki ba. Ba ku hana yaranku zuwa kasuwa ba. Sai Tahajjud, tunda ita aikin Allah ce ko? 🤔

Duk yarinyar da kuka ga tana iskanci wajen Tahajjud, billahillazi, tun can farko tantiriyyar ’yar iskace kuma kàruwa. ✅

Kar wannan campaign ya sa ku hana yaranku zuwa wajen Tahajjud, muddin kun yarda da tarbiyar ’ya’yanku da hankalinsu. 🧏‍♂️🤷‍♀️

Sautus sunnah

Ya Allah kasa mu dace da Daren lailatul qadr  muna Rokama kowa Allah ya biya ma kowa bukatunSa ya yayema kowa damuwarsa ...
14/03/2026

Ya Allah kasa mu dace da Daren lailatul qadr muna Rokama kowa Allah ya biya ma kowa bukatunSa ya yayema kowa damuwarsa Allah kasa mu A Aljannar

An dauki wannan hoton, a lokacin da yake Kansila yanzu Gwamna ne, ko za ku iya fada mana sunansa da Jihar da yake mulka?...
09/03/2026

An dauki wannan hoton, a lokacin da yake Kansila yanzu Gwamna ne, ko za ku iya fada mana sunansa da Jihar da yake mulka?

Sanarwa

Ku duba kasa gurin comment akwai App dina na data ku dauko shi domin sayen data, haka kuma duk datar da kuka saya akwai kyautar kudi da muke bayarwa.

Address

Charles-de-Gaulle-Straße 20

53113BONN

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautus sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sautus sunnah:

  • Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship?

Share