ilmul fiqhu

ilmul fiqhu Aslm Muslim mun buɗe wannan page domin kawo maku karatun addinin Musulunci Allah ya bamu ikon ji da amfana

25/07/2026

Wannan shi ne gashin Annabi Muhammadu Rasulullahi ﷺ da aka adana tare da kula da shi a wani gidan tarihi tsawon shekaru masu yawa.

Muna roƙon Allah Ya ƙara ɗaukaka darajar Annabi Muhammadu Rasulullahi ﷺ a duniya da lahira, Ya sanya mu cikin masu ƙaunarsa da bin sunnarsa.

اللهم صل وسلم وبارك على نبينا محمد ﷺ

Khausara News Hausa

Allah akbar
20/07/2026

Allah akbar

Wani limamin Juma'a a ƙasar Morocco ya rasu a yayin da yake gabatar da Huɗubar Juma'a a kan mimbar, inda rahotanni s**a ce huɗubar da yake yi ta shafi tunatarwa game da mutuwa.

Allah Maɗaukakin Sarki Ya jikansa, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa

03/07/2026

Address

Kaduna
Zaria
810103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ilmul fiqhu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share