08/03/2026
Like father like son.
Iran Tace insha Allah cikin awa 24 mai zuwa Malamai mujtahidai zasuyi zama domin fitarda Sabon Murshidul A'ala A Iran.
_
Labarin da muka samu babban da ga sayyid Ali khamna'i (Q.S) Sayyid Mujtaba yana cikin wadanda akesaran za'a zaba. Saidai yafi mahaifisa tsanani akan azzalumai, kuma yanada imani cewa yanzu karshen zamani ne dole mutashi tsaye domin yakar zalunci. Kokuma Azabi wani.
Khamna'i ya tafi khamna'i yadawo.
Dama mahaifin ne Hagu kuma dansane.