๐‘๐ด๐‘๐‘๐ด๐‘ˆ ๐ป๐‘ˆ๐น๐น๐ด๐ด๐‘

  • Home
  • Nigeria
  • Zaria
  • ๐‘๐ด๐‘๐‘๐ด๐‘ˆ ๐ป๐‘ˆ๐น๐น๐ด๐ด๐‘

๐‘๐ด๐‘๐‘๐ด๐‘ˆ  ๐ป๐‘ˆ๐น๐น๐ด๐ด๐‘ ๐ŸŒน ZAZZAU HUFFAZ ๐ŸŒน
Dedicated to nurturing Qurโ€™an memorizers,
strengthening brotherhood, and inspiring the next generation ๐Ÿ“–
โ€œWith the Qurโ€™an, we riseโ€ ๐Ÿ“˜๐Ÿ’ช

Prof yayi zafafan maganganu๐Ÿ‘‡Shine farkon mutum ษ—an Najeriya kenan da ya karanta Al-Qurโ€™ani har ya yi digiri uku a kansa....
02/09/2026

Prof yayi zafafan maganganu๐Ÿ‘‡

Shine farkon mutum ษ—an Najeriya kenan da ya karanta Al-Qurโ€™ani har ya yi digiri uku a kansa. Mutumin da muke da shi wanda ya fi kowa tsada kenan a wannan fanni a duniya baki ษ—aya.

Sheik Professor Mansur Isa Yelwa ya ฦ™ara bayyana cewa Dr Jameel Muhammad Sadis shi ne mutum na farko da ya yi digiri uku kan Al-Qurโ€™ani mai girma daga Jamiโ€™ar Musulunci da ke ฦ™asar da aka saukar da Al-Qurโ€™ani.

Prof. ya ฦ™ara da cewa abin kunya ne ace ku bar shi, alhali โ€™yan nesa ne ke amfana da shi.

Duk inda ya tafi da Dr. Jamil, za ka ga cincirindon mutane da ษ—aliban ilimi da suke neman su zo su ji wani abu daga wurinsa. Ku kuma ga yadda kullum zai sadaukar da lokacinsa ya zo ya zauna a nan ya karantar da ku.

Amma don Allah, ina ษ—aliban ilimin suke?

Allah Ya albarkace ku Wallahi, Zaria da manyan malamai, tushe ne na karatu na kowane fanni.

Allah ya kara masu lafiya da albarka.

Pictures: UMAR SHEHU ZARIA

Abduljalil Yusuf Muhammad

02/09/2026

ALHAMDULILLAH ๐Ÿฅฐ
YAN TAKARAN MU SUNYI WAKILCI ME KYAU A MUSABAQAR HUZAIFI ALLAH YASA MUJI ALKHAIRI

02/09/2026
Jama'a kada a manta fa Gobe ne idan Allah ya kaimu a FUE Zaria Central Mosque ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
02/09/2026

Jama'a kada a manta fa Gobe ne idan Allah ya kaimu a FUE Zaria Central Mosque ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ

Innalillahi wa Inna Ilaihi rajiun ๐Ÿ˜ญ Allah yayiwa mahaifin ษ—aya daga cikin member  namu rasuwa wato mahaifin Alaramma Ali...
30/08/2026

Innalillahi wa Inna Ilaihi rajiun ๐Ÿ˜ญ

Allah yayiwa mahaifin ษ—aya daga cikin member namu rasuwa wato mahaifin Alaramma Aliyu Shuai'bu Musa

Muna Roqon Ubangiji Allah ya jikansa da rahama ya gafarta masa yasa Aljannah Makomarsa

Su kuma su Malam Aliyu Allah ya basu Haqurin rashin sa

Ameen ya Rabbal Alameen ๐Ÿฅบ๐Ÿคฒ

Muna Gayyatar kowa da kowa Bikin Dan uwa Yusuf Nuhu Auwal Allah yasa Albarka ya bada zaman Lafiya
29/08/2026

Muna Gayyatar kowa da kowa Bikin Dan uwa Yusuf Nuhu Auwal

Allah yasa Albarka ya bada zaman Lafiya

27/08/2026
Alhamdulillah! Allah has blessed Hafiz Isma'il Mu'azu Isma'il  with a baby boy. ๐Ÿ‘ถ๐Ÿปโ™ฅ๏ธHe has been named Ahmad (Nadir). ๐ŸฅฐDe...
27/08/2026

Alhamdulillah! Allah has blessed Hafiz Isma'il Mu'azu Isma'il with a baby boy. ๐Ÿ‘ถ๐Ÿปโ™ฅ๏ธ

He has been named Ahmad (Nadir). ๐Ÿฅฐ

Dear brothers and sisters, please join us in congratulating him and remembering the newborn in your prayers. ๐Ÿ‘โค๏ธ

May Allah make him a source of joy, blessing, and righteousness to his parents. Ameen

BABANMU โค๏ธ๐Ÿซถ๐Ÿซ‚
26/08/2026

BABANMU โค๏ธ๐Ÿซถ๐Ÿซ‚

Address

No:114 Kwarbai Zaria City
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐‘๐ด๐‘๐‘๐ด๐‘ˆ ๐ป๐‘ˆ๐น๐น๐ด๐ด๐‘ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share