Hussainiyya Baqiyyatullah

Hussainiyya Baqiyyatullah Hussainiyya Baqiyyatullah.

09/04/2026

Yau kwanaki arba'in da Shahadar Ayatullah Ali Khamna'i. Mu na roƙon Allah Ya sada shi da Shahidan Karbala. 🤲🏿🥀

Hotuna: Jagoran Juyin-juya-halin Musulunci a Iran, Shahid, Ayatullahi, Sayyid Ali Khamna'i a wata ziyara da ya kai wa Ma...
05/04/2026

Hotuna:

Jagoran Juyin-juya-halin Musulunci a Iran, Shahid, Ayatullahi, Sayyid Ali Khamna'i a wata ziyara da ya kai wa Marigayi Ayatullahi Khumaini a haraminsa da ke birnin Tehran a Iran, kwanaki kafin Shahadarsa a watan Ramadan mai daraja.

Allah Ta'ala Ya ƙara rahama ga Ayatullah Ali Khamna'i, Allah Ta'ala Ya taimaki jamhuriyar Musulunci ta Iran. 🤲🏻

01/07/2025
Hotuna: Wanke ƙubbar Haramin Imamu Husaini (As) a yayin da kwanukan Ashura suke gabatowa. Halmin Nasirun Yansurna?! 🤚 .
24/06/2025

Hotuna:

Wanke ƙubbar Haramin Imamu Husaini (As) a yayin da kwanukan Ashura suke gabatowa.

Halmin Nasirun Yansurna?! 🤚

.

17/10/2024

“A wannan harkar, kuma a wannan mataki da mu ke a ciki, wannan marrar, ba ka buƙatan koda allura, abin da ka ke buƙata shi ne makami na imani. Wato mu ne mu ka yi imani da addininmu, mu ka yarda da shi, kuma mu ka tsaya tsayin daka kan cewa za mu yi daidai gwargwadon iyawarmu, shi kenan. Su kuma waɗanda su ke ganin ba haka nan ba, sai su yi iya duk abin da ransu ya ga dama. Amma mu ba wai bindiga ake nema a harbi wani ba. Juyin da mu ke so mu yi, juyin zai sami muhalli ne a zuciya, wato, mutane ne za su canja a zuƙatansu, da ɗabi'unsu, su zama Musulmi nagargaru, su siffata da siffofin Musulunci, saboda in dai mutum zai saurare mu, zai gane da'awarmu, da lakcocinmu, da maganganunmu, zai ga ne cewa muna magana da zuƙatan Musulmi ne. Amma ba maganar makami mu ke ba. Ba makami ake ɗauka a harbi mutum ba, shi kenan sai ya yi addini ba.”

—Jagora, Shaikh Zakzaky a cikin wani jawabinsa mai taken; ASIRIN AZZALUMAI, wanda ya gabatar a can shekarun baya, bayan an sako shi daga gidan yari a 1992.

.

27/08/2024

Zane na na yau.

22/Safar/1446 (27/08/2023)

Jikan Ali Cartoons ✍️

Sayyid Ibraheem Zakzaky. 🖤
15/08/2024

Sayyid Ibraheem Zakzaky. 🖤

Address

Hussainiyya Baqiyyatullah, No. 1 Sokoto Road, Zaria Nigeria 810221
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hussainiyya Baqiyyatullah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share