Khadija Iyande Mosque Gangare

Khadija Iyande Mosque Gangare THE PAGE COVERS ALL THE TEACHINGS, LECTURES AND OTHER ACTIVITIES OF KHADIJA IYANDE MOSQUE GANGARE

*Khadija Iyande Mosque Gangare**Muhadara!* *Muhadara!* *Muhadara!*Assalamu Alaikum. Ana gayyatar Al'ummar Musulmi zuwa m...
05/07/2022

*Khadija Iyande Mosque Gangare*

*Muhadara!* *Muhadara!* *Muhadara!*

Assalamu Alaikum.

Ana gayyatar Al'ummar Musulmi zuwa muhadara wacce za a gabatar kamar haka:

*Wuri* Masallacin Khadija Iyande dake kan titin Gangare.

*Malami Mai Gabatarwa:* Sheikh Shuaibu Adamu (Limamin Masallacin Jumuah Na Danmagaji)

*Maudu'i* Hukunce Hukunce sallah Idi da na Layya

*Lokaci* Bayan Sallah Magriba zuwa lokacin Sallah Ishai

*Rana* Laraba 6th July, 2022

Allah ya bada ikon halitta

*Sanarwa*
Kwamitin Masallaci

THE PAGE COVERS ALL THE TEACHINGS, LECTURES AND OTHER ACTIVITIES OF KHADIJA IYANDE MOSQUE GANGARE

Address

10 Gangare By Maje Road Tudun Wada Zaria
Zaria

Telephone

+2348030867718

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khadija Iyande Mosque Gangare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share