MSSN Bn Mas'ud Zarewa

Website

MSSN Bn Mas'ud Zarewa Official and only page of Muslim Students' Society Of Nigeria (MSSN). Abdullahi Bn Mas'ud Littarbiyatil Ummah Alal Kitab Wassunnah Zarewa Chapter.

Motto: Al-amru Bil Ma'aruf Wannahayi Anil Munkar.

08/10/2026

TANBAYA MABUDIN ILIMI SAHABBAI NAWANE ALLAH YAYIMASUBUSHARA DAGIDAN ALJANNAH DAKUMA SUNAYENSU

🌹 KYAWUN ZUCIYA YAFI KYAWUN SURAR JIKI🌹 Ba kyawun fuska ne yake nuna kyawun mutum a wajen Allah ba, hakanan ba yawan duk...
08/10/2026

🌹 KYAWUN ZUCIYA YAFI KYAWUN SURAR JIKI🌹

Ba kyawun fuska ne yake nuna kyawun mutum a wajen Allah ba, hakanan ba yawan dukiya ko matsayin mutum bane ma'aunin darajarsa.

Abun da yafi muhimmanci shi ne tsarkin zuciyarsa, kyawun halayen sa , da kyawawan ayyukansa.

Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam 🥰 yace:-
إِنَّ الله تعالى لَا يَنْظُرُ إِلَى أَجْسَامِكُمْ وَلَا إِلَى صُوَرِكُمْ، وَلَكِنْ يَنْظُرُ إِلَى قُلُوبِكُمْ وَأَعْمَالِكُمْ.
Ma'ana: “Lallai Allah ba ya duban jikinku ko surorinku, sai dai yana duban zukatanku da ayyukanku.”

Allah ka wanke mana zukatan mu🤲🏻

06/10/2026

Ilimi hasken rayuwa
Ilimi ginshikin rayuwa
Ilimi gishirin rayuwa🌹
Jahilci bata zama hujja a gaban Allah , katashi ka nemi ilimi.

05/10/2026

WEEKLY TAFSEER ||| Monday ⁵ October ²⁰²⁶ || ²⁵ Rabi'ul Akhir ¹⁴⁴⁸ ||
Malam Surajo Abdullahi Zarewa || Alaramma Maka'ilu M. Yakubu Zarewa || Daga Masjid Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kwankwana, Zarewa

05/10/2026

WEEKLY TAFSEER ||| Lahadi ⁴ October ²⁰²⁶ || ²⁴ Rabi'ul Akhir ¹⁴⁴⁸ ||
Malam Surajo Abdullahi Zarewa || Alaramma Maka'ilu M. Yakubu Zarewa || Daga Masjid Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kwankwana, Zarewa

01/10/2026

WEEKLY TAFSEER ||| Al Khamis ¹ October ²⁰²⁶ || ²³ Rabi'ul Akhir ¹⁴⁴⁸ ||
Malam Surajo Abdullahi Zarewa || Alaramma Maka'ilu M. Yakubu Zarewa || Daga Masjid Abdullahi Bn Mas'ud Bakin kasuwa, Zarewa

30/09/2026

Abubuwan da ke janyo rashin son karanta Alƙur’ani
👇

28/09/2026

WEEKLY TAFSEER ||| Malam Surajo Abdullahi Zarewa || Alaramma Maka'ilu M. Yakubu Zarewa || Daga Masjid Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kwankwana, Zarewa

28/09/2026

GA HANYOYI (5) DA ZAKA IYA CI GABA DA KARATUN AL-QUR’ANI KO DA RANA TA CIKA DA AIKI
👇👇👇

27/09/2026

Mene ne babban abunda ya banbanta Haddar Alƙur'ani a Makarantun Islamiyyu da kuma Makarantun Allo?

Ku faɗa mana...

Address

No. 4 Kofar Fada Street, Rogo Local Government
Zarewa
MOTTO:AL-AMRUBILMA'ARUFWANNAH

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MSSN Bn Mas'ud Zarewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share