ASIMA TV

Call Website Contact the place of worship

ASIMA TV ASIMATUL FAIDHA ATTIJJANIYYA ZANGO

03/10/2026

MAULIDIN MANZON SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM DAGA ZAWIYYAR ASIMATUL FAIDHA ATTIJJANIYYA ZANGO KANO.
A UNGUWAR SHEKA.
3/10/2026

27/09/2026
27/09/2026

MAULIDIN MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
DAGA GIDAN ALHAJI ALI ZANGO DAKE TUKUNTAWA.

Alhamdulillahi......Sanarwar Maulidin Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam Wanda Maulana sheikh Muhammadul Kabir Umar...
25/09/2026

Alhamdulillahi......
Sanarwar Maulidin Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam Wanda Maulana sheikh Muhammadul Kabir Umar Zango yake gabatarwa duk shekara a unguwa sheka.
A Duba invitation domin samun cikakken Rana da lokaci da kuma wuri.
Don karin bayani
08023837068, 08031175931

ASIMATUL FAIDHA ATTIJJANIYYA ZANGO KANO,ASSALAMU ALAIKUM.Bisa ga izini na MAULANA SHEIKH MUHAMMADUL KABIR UMAR ZANGO.An ...
12/09/2026

ASIMATUL FAIDHA ATTIJJANIYYA ZANGO KANO,

ASSALAMU ALAIKUM.
Bisa ga izini na MAULANA SHEIKH MUHAMMADUL KABIR UMAR ZANGO.
An tsayar da RANAR 3/10/2026 a matsayin Ranar da zaa gabatar da maulidin Manzon (s.a.w) A SHEKA.

Allah ya kaimu ya bamu abin yin hidima albarkaci Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam πŸ™

Sanarwa daga shugaban kwamitin gudanarwa na ASIMATUL FAIDHA ZANGO.

KHATIMU KABIRU UMAR

Shehu Muhammadul Makhi daya ne daga cikin yayan maulana sheikhul Islam alhaji Ibrahim Inyass R.A. kuma ya rayu cikin hid...
01/09/2026

Shehu Muhammadul Makhi daya ne daga cikin yayan maulana sheikhul Islam alhaji Ibrahim Inyass R.A. kuma ya rayu cikin hidima ta Allah da Manzon Allah (s.a.w)

Bayan gabatar da maulidin Manzon Allah (S.A.W)Wanda ya gudana a garin madinatu Kaolaq Senegal.Kuma bayan an Gama karatun...
26/08/2026

Bayan gabatar da maulidin Manzon Allah (S.A.W)Wanda ya gudana a garin madinatu Kaolaq Senegal.
Kuma bayan an Gama karatun maulidi an gabatar da saukar karatun alqurani Mai girma a filin taron
Sheikh Muhammadul Kabir Umar Yana daya daga cikin Wanda akayi wannan karatu dashi.
Allah ya maimaita mana ya dawo mana daku lafiya.

Assalamu alaika ya rasulullah Assalamu alaika ya habiballahAssalamu alaika ya nurullahAssalamu alaika ya nabiyallah.Sall...
25/08/2026

Assalamu alaika ya rasulullah
Assalamu alaika ya habiballah
Assalamu alaika ya nurullah
Assalamu alaika ya nabiyallah.
Sallallahu alaihi wasallam πŸ™πŸ™πŸ™

Wannan kira ya fito ne ta bakin Mai magana da yawun majalisar Shura ta Dariqar Tijjaniya Dr. Tamasi Ali amadadin shugaba...
21/08/2026

Wannan kira ya fito ne ta bakin Mai magana da yawun majalisar Shura ta Dariqar Tijjaniya Dr. Tamasi Ali amadadin shugaba khalifa sani Shehu Mai Hula Kano.

Address

Zango Behind Eid Ground Kofar Mata Kano
Zango

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ASIMA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to ASIMA TV:

Shortcuts

Share