Falalar Azumi

Falalar  Azumi Jama'a kubiyo don karin sani da tuni game da azumi. Allah yasa mudace! Ameen.

10/03/2024

RAMADAN BASKET IS FOR YOU

JUST LIKE AND SHARE THE PAGE.

21/02/2023

Sarkin musulmi ya sanar da Laraba a matsayin 1 ga watan Sha'aban

18/05/2019

Manzon Allah (S.A.W) Yace, Baccin Mai Azumi Ibadane, Sannan Tasbihine Zamansa Shiriu, Aiyukansa Kuma Anninkasu, Addu'arsa Kuma An Amsa, Sannan Zunubansa Kuma Angafartamasa.

17/05/2019

Manzon Allah (S.A.W) Yace, Mai Azumi Yana Tare Da Farinciki Biyu,
>Nafarko Yayinda Yeke Buda Baki,
>Nabiyunkuwa Yayinda Zai Hadu Da Allah (S.W.A).

16/05/2019

Manzon Allah (S.A.W) Yace, Inda Allah Zaibawa Sammai Da Kassai Suyi Magana, Wallahi Da Zasuce Farinciki Yatabbata Gamai Azumi Da Aljanna.

16/05/2019

Manzon Allah (S.A.W) Yace, Kome Yana Da Zakkansa, Ita Gangan Jiki Kuwa Zakkanta Cine Azumi.

16/05/2019

Manzo Allah (S.A.W) Yace, Azumi Garkuwane Ga Wutar Jahannama, Kamar Yedda 'Dayanku Yeke Yin Garkuwa Ayaki.

13/05/2019

Manzon Allah (S.A.W) Yace, Allah (S.W.A) Yace Azumi Nawane Kuma Nine Maisakawa Mai Azumi.
"Assaumulee Wa'ana Ajzee Bihi"

02/04/2019

Assalamualaikum. Allah yakawomu Shekara takawomu , Azumi saura kwanaki kadan, kuyi LIKE din page Nan don samun haske da tuni gameda azumin watan radan. Allah yasa mudashe ameen.

10/06/2017

!

Ankarbo Daga Abu-Huraira (Allah ya yarda da ci) Ya ce, Manzon Allah (S.A.W) ya ce, Idan Watan Ramadana ya Shigo, Ana Bud'e Kofofin Sammai, Kuma Ana Rufe Kofofin Wuta, Ana kuma 'Daure Shaid'anu (Bukhari ne ya ruwai to shi Hadisi na 1899 da Muslim Hadisi na 1079).


ALLAH (S.W.A) YA KARBI IBADUN MU CIKIN WANNAN WATAN MAI ALFARMA. Amin

01/06/2017

!

>> Wani Balaraben Qauye ya zo Wajen Manzon Allah (S.A.W) Kanshi a Cukurkud'e, ya ce, ya Manzon Allah (S.A.W) Bani Labarin abin da Allah ya Farlanta a Kaina na Azumi, sai Manzon Allah (S.A.W) ya ce Azumin watan Ramadan, sai dai kuma in ka so kayi Azumin Nafila (Bukhari ya ruwaito shi Hadisin na 50, da Muslim Hadisi na 9, daga 'Dalhatu 'Dan Abdullahi, Allah ya yarda da shi).

31/05/2017

.
Manzon Allah (S.A.W) ya ce, an Gina Musulunci Akan Abubuwa Guda Biyar,
1. Shaidawa Babu Abin bautawa da Cancanta sai Allah, kuma Muhamadu (S.A.W), manzon Allah ne,
2. Da Tsayarda Sallah,
3.Da Bayar da Zakkah,
4. Da Azumtar Watan Ramadana,
5. Dakuma aikin hajji. (Bukhari ya ruwaito shi hadisi na 8, da muslim hadisi na 16 daga Abdullahi 'Dan Umar, Allah ya yarda dashi).

Address

Kolere Jera Bonyo
Yola

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Falalar Azumi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Falalar Azumi:

Share