19/07/2026
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!
إنا لله وإنا إليه راجعون، إن لله ما أخذ وله
ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمى. اللهم اغفر له وارحمه
Allah ya ya yiwa ɗaya daga cikin Iyayen mu kuma Malamin mu, Darektan Da'awa na Jibwis Adamawa, Sheikh Imam Mukhtar Dayyib (Limamin Masallacin Juma’a na Ambassador Dahiru Waziri, Yola) rasuwa.
In Sha Allahu za'a gabatar da sallar Janaza bayan sallar La'asar a Masallacin Jumma'a na Demsawo dake garin Jimeta, Jihar Adamawa.
Muna roƙon Allah yayi mishi rahama, ya gafarta mishi kurakuran shi, yasa Aljannatul Firdaus ta kasance makoma a gareshi.
Ameen.