Adamawa Centre for Qur'anic reciter's of Nigeria

Adamawa Centre for Qur'anic reciter's of Nigeria this page is to uniting all Qur'anic reciter's and memorizers, and promote peaceful coexistence between Muslim and non Muslim in our country.

Comrade Sabiu Suleiman, Secretary Adamawa state, tare da Dr Sabiu mala BUK, da comrade zakariya yakub sule, Asst nationa...
17/06/2021

Comrade Sabiu Suleiman, Secretary Adamawa state, tare da Dr Sabiu mala BUK, da comrade zakariya yakub sule, Asst national Secretary, agari Sokoto

Ziyaran da Secretary na Center for Qur'anic Reciters, Nigeria, jihar Adamawa, Wato comrade Sabiu Suleiman, ya kai karama...
13/06/2021

Ziyaran da Secretary na Center for Qur'anic Reciters, Nigeria, jihar Adamawa, Wato comrade Sabiu Suleiman, ya kai karamar hukumar Jada, har zuwa gurin mai girma Hakimin Jada kuma Mukaddas Ganye a fadan sa, sannan ya karasa zuwa gurin tattaunawa ga shuwagabanni na majalisan karamar hukuman Jada

Taron kaddamar da zababbun shuwagabanni na Centre for Qur'anic Reciters, Nigeria, a karamar hukumar Gombi dake jihar Ada...
13/06/2021

Taron kaddamar da zababbun shuwagabanni na Centre for Qur'anic Reciters, Nigeria, a karamar hukumar Gombi dake jihar Adamawa, inda majalisan ta mikawa mai girma Hakimin takardan sheda amatsayin uban majalisan na karamar hukuman Gombi, taron yasamu halattan Shugabanin na jihar Adamawa karkashin jagoranci Goni Abbas, da Secretary Comr Sabiu Suleiman, dama sauran manya masu fada aji na karamar hukunan dama jihar baki daya

Taro yaye dalibai wanda s**a haddace Alkur'ani mai girma, su Ashirin a karamar hukamar Song dake jihar Adamawa, wanda ya...
13/06/2021

Taro yaye dalibai wanda s**a haddace Alkur'ani mai girma, su Ashirin a karamar hukamar Song dake jihar Adamawa, wanda yasa mu halattan mai martaba Hakimin song, shugaban karamar hukumar song, Sarki bakan Gombi, babban malamin darikar tijjaniya sheikh Ibrahim daware da shugaban center for Qur'anic na jihar Adamawa Goni Abbas da secretary comr Sabiu Suleiman, dama sauran manya manya baki das**a halatta

Inauguration na zababbun shuwagabanni na karamar hukumar yola ta Arewa jihar Adamawa, inada yasamu halattan sugaban maja...
08/06/2021

Inauguration na zababbun shuwagabanni na karamar hukumar yola ta Arewa jihar Adamawa, inada yasamu halattan sugaban majalisan musulmai na jihar Adamawa, Alh gambo jika da commissioner land and saving na jihar Adamawa, Alh Ibrahim mijiyawa da dan majalisan yola ta Arewa Alh hamidu Sajo lekki, da shugaban limamai kuma wakilan Malamai na jihar Adamawa, imam modibbo safiyan iya runde, da sauran manya jihar da s**a samu hallata da kungiyoyin musulunci da s**a hallata

National president, Centre for Qur'anic Reciters, Nigeria, Goni Aliyu Salihu turaki, tare da Secretary na jihar Adamawa ...
08/06/2021

National president, Centre for Qur'anic Reciters, Nigeria, Goni Aliyu Salihu turaki, tare da Secretary na jihar Adamawa comrade Sabiu Suleiman, a taron kungiyan na kasa a Garin Gusau jihar zamfara

The inauguration of Ganye local government Executive at Hakimin Ganye palace
03/09/2019

The inauguration of Ganye local government Executive at Hakimin Ganye palace

Address

No: 57 Gimba Road, Jimeta Yola North
Yola
AD22172

Telephone

+2347039630010

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adamawa Centre for Qur'anic reciter's of Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share