Masjidul Nurul Islam Mubi

Masjidul Nurul Islam Mubi This is the official page of Masjidul Nurul Islam Mubi

01/11/2023

Good night, May Almighty Allah wake us up to witness the blessings of tomorrow

04/08/2023

We have reached 600 followers! Thank you for your continued support. We could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉

Innalillahi wa innailaihi rajiun!  Innalillahi wa innailaihi rajiun!!  Innalillahi wa innailaihi rajiun!!!  ALLAH yayiwa...
03/05/2023

Innalillahi wa innailaihi rajiun!

Innalillahi wa innailaihi rajiun!!

Innalillahi wa innailaihi rajiun!!!

ALLAH yayiwa Malam Muhammadu Kolle Kolle Rasuwa jiya da safen,anyi Jana'iza bayan Sallan Azar.

ALLAH Yajikanshi da Rahama, ALLAH Ya gafarta Masa, ALLAH ya bashi Aljannatu Firdausi.

Shiya Gabatar mana da Tafseer a Cikin Azumin nan daya wuce rayuwa ba tabbas

26/03/2023

In Sha Allahu nan ba da jimawa ba zamu cigaba da kawo muku tafsirin Al-Qurani mai girma a wannan masallacin Masjidul Nurul Islam dake kofar Adamu dotti, kwana anguwan Rimi.

21/04/2022

Assalamu Alaikum Muna farin cikin sanarda yan uwa musulmai an fara tahajjud a wannan masallaci na Masjid Nurul Islam wanda yake anan kwanan gindin rimi kofan gidan Adamu Ndotti.
Allah yabada ikon zuwa Ameen

10/04/2022

Address

Kwanan Gindin Rimi, Opposite Ndotti Kafinta Residence
Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjidul Nurul Islam Mubi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Masjidul Nurul Islam Mubi:

Share