Jibwis Yelwa Shendam

Jibwis Yelwa Shendam Wanna kafa an kirkiretane domin yada da'awa

22/08/2026

064. MUKHTASAR JAMI'UL ULUMI WALHIKAM || Masjid Markaz Ahlus-Sunnah Madugu || 22-08-2026
______________________________

Imam Aminu Rabiu Abubakar (Abu Rabia)

21/08/2026

001. LITTAFIN USULUS-SUNNAH NA IMAM AHMAD BIN HANBAL || Masjid Alƙali Umar Rimin Zayam || 21-08-2026
_____________________________

Sheikh Dr. Muhd Sani (Abu Ibrahim).

21/08/2026

Zauren Abu Rukayya

21/08/2026

‎* KHUDUBAH JUMA'A
‎7-03-1448 || 22-08-2026*

‎🕌
‎Kai tsaye Daga Babban Masallacin Juma'ah na JIBWIS, Yelwan Shendam, Plateau State.

‎Tare
‎*MAL. YUSUF BAWA MAVO*

‎🖋️🖋️🖋️🖋️🖋️🖋️
‎Media Team
‎JIBWIS Social Media Yelwa-Shendam, Plateau State.
‎09039333288

‎*Ayi Sauraro lafiya*
‎👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

15/08/2026

📖 Tafsirin Al-Qur'ani | Darasi Na 08
تيسير الكريم الرحمن في تفسير كلام المنان
🕌 Al-Iman School
📅 Asabar |1448AH

14/08/2026

MUHADARAH (LACCA) 14-08-2026/1448

Practical Illustration of Salat
____________________________

Masjid Ibn Abdurrahman Rikkos

YAN AGAJIN JIBWIS Yelwa-shendam Harsu ta zuwa Wa'azin kasa Abuja Nigeria.
12/08/2026

YAN AGAJIN JIBWIS Yelwa-shendam Harsu ta zuwa Wa'azin kasa Abuja Nigeria.

Sheikh Dr. Muhammad Bin Abdulkarim Al-Issa Ya Iso Najeriya Domin Babban Taron Ƙasa da Ƙasa Kan Tsaron Ƙasa da Dorewar Ci...
11/08/2026

Sheikh Dr. Muhammad Bin Abdulkarim Al-Issa Ya Iso Najeriya Domin Babban Taron Ƙasa da Ƙasa Kan Tsaron Ƙasa da Dorewar Ci gaban Al’umma.

Mai Girma Sheikh Dr. Muhammad Bin Abdulkarim Al-Issa, Babban Sakatare na Ƙungiyar Muslim World League, (RABIDA) ya iso Najeriya domin halartar Taron Ƙasa da Ƙasa kan Tsaron Ƙasa domin Dorewar Ci gaban Tattalin Arziki da Zamantakewa (International Conference for National Security for Sustainable Socio-Economic Development), wanda Ƙungiyar Muslim World League (RABIDA) tare da JIBWIS Nigeria s**a shirya.

Za a gudanar da babban taron gobe Talata, 11 ga Agusta 2026, a Abuja, inda za a tattauna muhimman batutuwan da s**a shafi ƙalubalen tsaron Najeriya, da kuma muhimmancin samar da zaman lafiya da tsaro domin samun ɗorewar ci gaban tattalin arziki da zamantakewa.

An tarbi Mai Girma Sheikh Dr. Muhammad Bin Abdulkarim Al-Issa a Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, inda tawagar Gwamnatin Tarayyar Najeriya da Sheikh Dr. Imam Abdullahi Bala Lau, Shugaban JIBWIS Nigeria, tare da sauran manyan baki s**a tarbe shi.

Ana sa ran taron zai haɗa manyan malamai, wakilan gwamnati, masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaro, masana da sauran masu ruwa da tsaki, domin tattauna hanyoyin da za a bi wajen ƙarfafa tsaron ƙasa, tabbatar da zaman lafiya da haɗin kai, tare da bunƙasa ci gaban tattalin arziki da zamantakewa mai ɗorewa a Najeriya.

Jibwis Nigeria

INNALILLAH WA'INNA ILAIHI RAJIUN ! INNALILLAH WA'INNA ILAIHI RAJIUN!! INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN!!!Muna sanar da ...
10/08/2026

INNALILLAH WA'INNA ILAIHI RAJIUN ! INNALILLAH WA'INNA ILAIHI RAJIUN!! INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN!!!

Muna sanar da Yan uwa cewa Allah yayi wa baban mu Mal-Sani Baban su Abdurrazak car wash (Div.Training Officer) Rasuwa jiya da Dare yau in sha Allah za'ayi Jana izarsa da safe nan.

Allah ya jikansa da Rahama ya gafarta masa.

Address

UNG Jarawa
Yelwa
940103

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 10:00 - 17:00

Telephone

+2349039333288

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Yelwa Shendam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Yelwa Shendam:

Shortcuts

Share