Jibwis Wukari

Jibwis Wukari Izala Central Mosque Wukari

27/08/2026

KARATUN LITTAFIN RISALA.
KAITSAYE; Daga Masallacin kofan Hajiya, Gimbiya JAMILA ALHAJI HUSSAINI Karamar hukumar Wukari Jihar Taraba.

Tare da Malam SHUA'IBU

14/Rabi'ul Auwal (03) /1448h.
27/ August (08) /2026.

AYI KALLO DA SAURARO MAI ANFANI LAFIYA.

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all of your support! Ismail Lawan, Naziru Ismail, Imran Sulaima...
27/08/2026

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all of your support! Ismail Lawan, Naziru Ismail, Imran Sulaiman

26/08/2026

194 Riyadussaliheen Yola South

26/08/2026

Karatun AlFusul Fī Siratir
Bn Fodio, Jalingo

LABARI CIKIN HOTUNA. TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA. KAITSAYE; Daga babban Masallacin Juma'a Karamar hukumar Wukari Jihar ...
24/08/2026

LABARI CIKIN HOTUNA.
TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA.
KAITSAYE; Daga babban Masallacin Juma'a Karamar hukumar Wukari Jihar Taraba

Tare da As-shiekh IMAM RAYYANU ADAM DAMA (SHUGABAN MATASA JIBWIS SOUTHERN TARABA) da Alaramma ADAM ABUBAKAR.

Ci gaba da TAFSEERIN ALQUR'ANI MAI GIRMA Wanda babban malamimmu As-shiekh IBRAHIM BABAN KADO ya tsaya.
Karatunda yake gabatarwa kowani ranan LITININ a JIBWIS CENTRAL MOSQUES WUKARI.
Da fatan Allah madaukakin sarki yasa muci jarrabawa.

11/Rabiul Auwal(03) /1448h.
24/ August(08) /2026.

AYI KALLO DA SAURARO MAI ANFANI LADIYA.

KARATUN GORON JUMA'A. KAITSAYE; Daga Junior sets na Makarantar best center karamar hukumar wukari jihar taraba. Tare da ...
21/08/2026

KARATUN GORON JUMA'A.
KAITSAYE; Daga Junior sets na Makarantar best center karamar hukumar wukari jihar taraba.
Tare da maluma Kamar haka

08/ Rabi'ul Auwal(03) /1448h.
21/ August (08) /2026.

AYI KALLO DA SAURARO MAI ANFANI LAFIYA

21/08/2026

KARATUN GORON JUMA'A.
KAITSAYE; Daga Junior sets na Makarantar best center karamar hukumar wukari jihar taraba.
Tare da, As-shiekh AHMAD SANUSI JIBU(ME ZAMANI) Alaramma GADDAFI HUSSAIN I ABUBAKAR

08/ Rabi'ul Auwal(03) /1448h.
21/ August (08) /2026.

AYI KALLO DA SAURARO MAI ANFANI LAFIYA

21/08/2026

KARATUN GORON JUMA'A.
KAITSAYE; Daga Junior sets na Makarantar best center karamar hukumar wukari jihar taraba.
Tare da, As-shiekh MUHAMMAD SALIHU ALFULLATY Alaramma ABUBAKAR SADIQ

08/ Rabi'ul Auwal(03) /1448h.
21/ August (08) /2026.

AYI KALLO DA SAURARO MAI ANFANI LAFIYA

Address

ROGGER Road
Wukari

Telephone

+2347037688453

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Wukari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Wukari:

Shortcuts

Share