01/09/2026
SANARWA GA DUKKANIN AL UMMAR ƘASAR TULAI WANDA SUKE KUSA DA NESA DAGA MAI GIRMA HAKIMIN KASAR TULAI DA KEWAYE 01-09-2026/1448
Daga ( Alh. Ja'afar Idris )
___________________________________
Amadadin Masarautar Hakimin Ƙasar TULAI da dukkanin Al'ummarmu baki daya da makwabtaka mu , muna farin cikin kaddamar muku da Kungiyar Marayu mai suna kamar haka:-
(( ZAITUNAH ORPHANS ASSOCIATION TULAI ))
_____________________________________
Kira na musamman ga ma'aikatanmu yan kasuwan mu da sauran talakawan mu baki daya ku sanya gudunmawarku ku shiga cikin Al'amarin wannan ƙungiya mai Albarka tare da cikakken goyon bayan domin ta cimma manufofinta na Alheri.
Wannan kungiyar bisa shawarwarin mu da sanya hannunmu da gudunmawar mu aka kafata, sannan dukkanin Jagororin ta Amintattune tun daga Shuwagabanninta har membobin ta
BAYANAN ASUSUN BANKI DOMIN SANYA GUDUNMAWARKU:-
___________________________
• SUNAN ASUSUN:
Zaitunah Orphans Association
• LAMBAR ASUSUN:
0022687968
• SUNAN BANKI:
Jaiz Bank
DON ƘARIN BAYANI A KIRA:
08032861357
09066660411
08036848901
08021245356
08106971779 — Sakataren Watsa Labaran Kungiyar
“Mafi alherin cikinku su ne waɗanda suke ciyar da wasu, kuma suke mayar da gaisuwar zaman lafiya.” — Bukhari.
MUN GODE