Darus-salafiyya tv toro

Darus-salafiyya tv toro DOMIN YADA KARANTARWAR MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WASSALAM

05/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Khalid Bin Walid, Alhaji Abdullahi Mohammadu, Armayauharoonay Ay

04/09/2026
03/09/2026

KARATU CIKIN LITTAFIN RISALA

DARASI NA (02) A CIKIN BABIN KASUWANCI.

DARE DA IMAM ZUBAIRU YAKUBU HAKIMIN KASAR ZARANDA HAFIZAHULLAH.

Thursday 03/09/2026

YA KAMATA MU FARKA!!!  Rayuwar duniyar nan bata da tsawo duk yadda ka jima a cikin ta in kaje lahira zaka ga cewa ba jim...
03/09/2026

YA KAMATA MU FARKA!!!

Rayuwar duniyar nan bata da tsawo duk yadda ka jima a cikin ta in kaje lahira zaka ga cewa ba jimawa kayi ba. Lahira itace mai tsawon da baya yankewa in ni'ima ce har abada ne in azaba ce har abada ne. Wawa shine Wanda ya bari jin dadi mai yankewa ya hana shi jin dadi na har abada. ALLAH Ya sa mu cika da Imani.

28/08/2026

Keratin littafin risala

27/08/2026

Karatun littafin RISALA daga Masallacin Ibrahim Tama kampawul Toro 27/08/2026

24/08/2026

MAWLID IS BID'AH!

Sheikhul Islām Ibn Taymiyyāh رحمه الله:

This [ Mawlid ] wasn't done by the Salaf, even tho they could do it and nothing was restricting them, so if it [ Mawlid ] was something good, then the Salaf would've done it, because their love towards the prophet peace and blessings be upon him surpasses ours.

[ Iqtidaa Al Sirat AlMustaqeem 2/123]

23/08/2026

✋WASIYYAR BANKWANA🤚
ƘOƘARI

Kada ka raina ƙaramin ƙoƙari, domin manyan nasarori suna farawa ne da ƙananan matakai. Kada ka bari ƙasala ta hana ka cimma burinka. Ka ci gaba da ƙoƙari, ka nemi taimakon Allah a cikin dukkan al'amuranka, domin wanda ya dage a kan alkhairi, Allah ba Ya tozarta ƙoƙarinsa.

Address

Kampawul
Bauchi

Telephone

+2347064658917

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darus-salafiyya tv toro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Darus-salafiyya tv toro:

Shortcuts

Share