Abul-Bashar

Website

Abul-Bashar Domin Samun Sabbin Labarai Da Sanin Abunda ke Gudana a ƙasa Nigeria

08/10/2026

'Yan bidi'a sun taimake mu a kasan nan da yanzu haka an hada mu fada da kasar IRAN saboda duk lokacin da aka ce 'yan sunnah sun fara kera missiles tabbas za su farmaki kasar IRAN kaga kuwa tunda America ta gaza to ai babu kasar da zata iya da IRAN. Saboda ALLAH na kishin bayinsa masu kishin Addini ALLAH

Allah sa mu dace.

HAR A CIKIN BARCI NA INA TUNANIN SAKE ZAƁEN TINUBU” — WIKEMinistan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya ce batun...
07/10/2026

HAR A CIKIN BARCI NA INA TUNANIN SAKE ZAƁEN TINUBU” — WIKE

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya ce batun sake zaɓen Shugaba Bola Tinubu a 2027 ya mamaye tunaninsa, har ma a lokacin da yake barci ko cin abinci.

Wike ya bayyana hakan ne a ranar Litinin, 5 ga Oktoba 2026, yayin ganawa da al’ummomin Rumueme da Apara da ke Obio-Akpor, Jihar Rivers.

Ya kuma yi kira ga al’ummar Rivers da su goyi bayan Tinubu a zaɓen 2027, yana mai cewa shugaban ya bai wa ’yan asalin jihar mukamai tare da kawo ayyukan da ya bayyana a matsayin “dividends of democracy.”

Wike ya ƙara cewa, a ganinsa, sake zaɓen Tinubu a 2027 zai kasance “mai sauƙi fiye da na 2023”, sannan ya buƙaci al’ummar Rivers su ba shugaban ƙasa ƙuri’u masu yawa. Wannan ra’ayi ne da Wike ya bayyana, ba tabbacin sakamakon zaɓe ba.

Kalaman Wike na ƙara nuna yadda ya mayar da batun 2027 cikin manyan abubuwan da yake magana a kansu a bainar jama’a.

Me kuke tunani game da wannan sabon matsayi na Wike kan zaɓen 2027?

Ku bayyana ra’ayinku cikin girmamawa.

07/10/2026

DUK WADANDA KE DA BURIN ZIYARTAR SHUGABA (S.A.W) ALLAH KA CIKA MUSU MAFARKINSU A WANNAN SHEKARAR

07/10/2026

Tafiya sai da kai Barhama Part 1

07/10/2026

Tafiya sai da kai Barhama

DA ƊUMI-ƊUMI: KOTUN ƊAUKAKA ƘARA TA AJIYE HUKUNCIN ƘARAR EL-RUFA’I KAN BELIKotun Ɗaukaka Ƙara da ke Kaduna ta ajiye huku...
06/10/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: KOTUN ƊAUKAKA ƘARA TA AJIYE HUKUNCIN ƘARAR EL-RUFA’I KAN BELI

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Kaduna ta ajiye hukunci kan ƙarar tsohon Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, da yake ƙalubalantar matakin Babbar Kotun Jihar Kaduna na ƙin ba shi beli.

Kwamitin alƙalai mutum uku ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Onyekachi Aja Otisi, ya ɗauki wannan mataki ne bayan sauraron hujjojin lauyoyin El-Rufai da na ICPC a zaman kotun na yau, Talata 6 ga Oktoba 2026.

Lauyan ICPC, Ayodeji Adedipe, ya nemi kotun ta yi watsi da ƙarar, yana mai cewa El-Rufai ya gabatar da buƙatar beli har sau uku a gaban kotun ƙasa, kuma duk an ƙi su. Ya kuma ce ƙarar da ake ɗaukaka ta shafi hukuncin buƙatar beli ta biyu.

Sai dai lauyan El-Rufai, Paul Erokoro, SAN, ya roƙi kotun da ta sauya hukuncin Babbar Kotun tare da ba El-Rufai beli, yana mai cewa laifukan da ake tuhumarsa da su ba na kisa ba ne kuma ci gaba da tsare shi na iya kawo cikas ga shirye-shiryen kare kansa.

A yanzu Kotun ta ajiye hukunci, amma ba ta sanya ranar da za ta karanta hukuncin ba.

Me kuke ganin zai kasance muhimmin abin da kotun za ta duba wajen yanke wannan hukunci?

Ku bayyana ra’ayinku cikin girmamawa.

06/10/2026

Hanyar Zuwa Jalingo kenan, Allah Gaka Ga Gwamnatimu,mun Barka dasu duk yadda kaso kayi dasu, duk tajalin da kaga dama ka daura musu sun chanchanta dashi, Ya Rabbul Alamin

06/10/2026

Akwai darasi mai muhimmanci a wannan bayani nasa Part 12

06/10/2026

Akwai darasi mai muhimmanci a wannan bayani nasa Part 11

06/10/2026

Akwai darasi mai muhimmanci a wannan bayani nasa Part 10

Address

Rogo World
Takum
660001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abul-Bashar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share