JIBWiS SURU TOWN TV

JIBWiS SURU TOWN TV MASJIDIL IMAM MALIK Cikin Tasha SURU, Kebbi State, Nigeria

Masha Allah Jazakallahu Alkhairan Ina Mika Sakon Godiya Ta Zuwa Ga Shuwagani Izala Areshen Kaduna (JBWIS) Allah Shi Saka...
03/07/2026

Masha Allah Jazakallahu Alkhairan Ina Mika Sakon Godiya Ta Zuwa Ga Shuwagani Izala Areshen Kaduna (JBWIS) Allah Shi Sakamuku Da Mafificin Alkhairi Allah Shiqara Hada Kanku Waje Daya Nagode Sosai Allah Yabar Zumunci 🙏

10/03/2026
03/03/2026

Mashaallah

30/12/2025

Sheikh Abubakar Giro Rahimahullahu 😢..
Allah ya gafarta mishi

Innalillahi wa'inna Ilaihi Raji'iun 😢 Allah ya yi wa mai kiran Sallah (Ladan) a Masallacin Annabi (saw), Faisal bin Abdu...
23/12/2025

Innalillahi wa'inna Ilaihi Raji'iun 😢
Allah ya yi wa mai kiran Sallah (Ladan) a Masallacin Annabi (saw), Faisal bin Abdulmalik Nauman, rasuwa.

Muna roƙon Allah Ya ɗaukaka matsayinsa, Allah Ya lullube shi da faɗaɗɗiyar rahamarsa, Ya ba shi wuri a cikin manyan lambunan Aljanna, kuma Ya ba iyalansa haƙurin jure rashinsa. Ameen

Address

Masjidil IMAM MALIK Cikin Tasha SURU
Suru

Telephone

+2348148442921

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JIBWiS SURU TOWN TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to JIBWiS SURU TOWN TV:

Shortcuts

Share