28/03/2025
Jinin Jikin Manzoon Allah SAW Ajikinki Dutse a Birnin Dha'if.
Wannan shine wani Dutse Mai Dauke da Jinin Jikin Manzoon Allah SAW Dake a Birnin Dha'if.
Kamar Yanda Muka samu ziyartartar Wannan Birni na Dha'if Mai Albarka, Munga wani bangare na wani Dutse Wanda aka Tabbatar da cewa shine Jinin Da yazuba Alokacin da aka Jima Manzoon Allah SAW ciwo Alokacin da yakai da'awa a Birnin Dha'if.
Ayanzun Haka Wannan Alamar tana nan, Kuma Munga Jama'ah Daga sassan kasashenn Duniya suna Zuwa Wannan Wuri mai Albarka.
Allah Kasanya mu acikin ceton sa (SAW) Kuyi masa Salati sannan kuyi Mana Sheariing Domin wasu Suma su gani su amfana.
Kai Mai karatun Wannan postinng Din Allah Yayi Maka Sanadin Zuwa Wannan Birni Mai Albarka Duk ta Hanyar da Bakayi Tsammani Ba