Imam Yusuf Usman Liman

Imam Yusuf Usman Liman Limamin Masallacin Juma'a Na Minannata

Gobe Insha'allah
22/08/2026

Gobe Insha'allah

Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah !!!Bayan Gaisuwa Da Fatan Alkhairi, Ƴan Uwa Masu Girma Muna Sanardaku Insha'allah Ta'ala...
02/05/2026

Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah !!!

Bayan Gaisuwa Da Fatan Alkhairi, Ƴan Uwa Masu Girma Muna Sanardaku Insha'allah Ta'ala Zamu Fara Gabatarda Karatun Littafin حلّ المسائل Gobe Lahadi 03/04/2026, Daganan Kuma Karatun Zaici Gaba Da Zuwa Kowace Ranar Lahadi, Anan Cikin Masallacin Juma'a Na Minannata.

Muna Fatan Allah Ta'ala Ya Amfanar Damu Da Abubuwanda Zamu Karanta Ya Kuma Doramu Akan Abunda Yake Daidai Da Sunnar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam.

Imam Yusuf Usman Liman

ما شاء الله، فضيلةُ الشيخ محمد كامل، نشكركم على الزيارة، نسأل الله أن يديم المودة بيننا، آمين.
18/04/2026

ما شاء الله، فضيلةُ الشيخ محمد كامل، نشكركم على الزيارة، نسأل الله أن يديم المودة بيننا، آمين.

MUNA GODIYA AL'UMMA DA FATAN ALKHAIRI DA AKE TA YI MANA ALLAH YABAR ZUMUNCI !!!
18/04/2026

MUNA GODIYA AL'UMMA DA FATAN ALKHAIRI DA AKE TA YI MANA ALLAH YABAR ZUMUNCI !!!

لَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللَّهِ
17/04/2026

لَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللَّهِ

17/04/2026

Juma'a 29/Shawwal / 1447AH Dai-dai da 17/04/2026.

Wani Yanki Na Khudubar Juma'a Da Aka Gabatar A Yau Anan Babban Masallacin Juma'a Na Minannata, Allah Ta'ala Ya Dafa Mana Yasa Mugama Lafiya.

Imam Yusuf Usman Liman

Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinƙai !!!
17/04/2026

Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinƙai !!!

17/04/2026

Alhamdulillah !!!

Address

Minannata Sokoto
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Yusuf Usman Liman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category