Umar Assalafy

Umar Assalafy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar Assalafy, Religious Center, Shuni Town, Dange Shuni, Sokoto.

21/06/2026

Sakun Dr jamilu

21/06/2026

Wai saboda an rena hankalin mutanen arewa wai wannan jahili ya gagari gwamnatin nigeria wai nemansa akeyi ba'asan inda yakeba amma in za'ayi sulhun yaudara dashi ansan inda za'a iskoshi ya Allah ka isarma bayinka ga turuzzan birni

20/06/2026

Dr jamil

20/06/2026

Jãmi'an tsaro sun yi Nasarar ƙwa'to Dabbobi a hannun 'yan Bindiga a karamar hukumar Gumi ta jihar Zamfara. Allah Yãƙara Baiwa jãmi'an tsaro Nasara akan Miyãgun ɗiya. Download the app → goliveindia.in/download

20/06/2026

Jãmi'an tsaro sun yi Nasarar ƙwa'to Dabbobi a hannun 'yan Bindiga a karamar hukumar Gumi ta jihar Zamfara. Allah Yãƙara Baiwa jãmi'an tsaro Nasara akan Miyãgun ɗiya.

BA RABO DA GWANI BALimamin jaddada Sunnah na Afirka, Marigayi Sheikh Dr Idris Abdulazizi Dutsen Tanshi BauchiAllah Ka ji...
19/06/2026

BA RABO DA GWANI BA

Limamin jaddada Sunnah na Afirka, Marigayi Sheikh Dr Idris Abdulazizi Dutsen Tanshi Bauchi

Allah Ka jikan Malam

19/06/2026

Sheik Murtala Bello Asada Sokoto
Hafizahullah

Address

Shuni Town, Dange Shuni
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Assalafy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share