Musan addinin mu a ibadance

Musan addinin mu a ibadance Assalamu alaikum warahmatullah. An buɗa wannan page domin ilimatarwa game ibadun mu na yaw da kullum kamar abinda ya shafi tsarki, sallah, azumi da sauran su.

Allah yasa mu dace Amin.

08/08/2025
08/08/2025

Complete karatun jinin Haila. Wannan ba dole sai mata kaɗai zasu saurara ba kaima Namiji wajibi ne matsaya ka saurara ba don kai ba sai don Iyalin ka da ya'yan ka domin wajibi ne ka sanar dasu addini idan basu sani ba.

05/01/2025

Yanda ake gyara Rafkanuwa (Sujudu sahwi) wanda ya bambanta da Na sallar Farilla.

15/12/2024

Yanda ake tsarki na fitsari da kashi da ladubban sa

15/12/2024

Assalamu alaikum warahmatullah. An buɗa wannan page domin ilimatarwa game ibadun mu na yaw da kullum kamar abinda ya shafi tsarki, sallah, azumi da sauran su. Allah yasa mu dace Amin.

Address

Kofar Marke Sokoto
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musan addinin mu a ibadance posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share