14/05/2026
GAYYATAR WA’AZIN JIBWIS SOKOTO NA YANKIN SOKOTO TA GABAS (SOKOTO EAST SENATORIAL ZONE) A GARIN WURNO, WURNO LG.
Shugaban JIBWIS na Jiha: Malam Auwal Sulaiman Romo.
Da
Shugaban Majalisar Malamai na Jiha Sheikh Imam Umar Maidamma Shagari.
Da
Shugaban ’Yan Agaji na Jiha: Alhaji Muhammad Musa (Gidan Ci Wake, Illela).
Suna gayyatar daukacin al’ummar Musulmi zuwa Gaggarumin Wa’azin JIBWIS na Jihar Sokoto, Yankin Sokoto ta Gabas (Sokoto East senatorial Zone) wanda zai gudana In Sha Allah kamar haka:
📍 Wuri: Garin Wurno ,Karamar Hukumar Mulki ta Wurno.
📅 Rana: Assabar, 16 ga Mayu, 2026.
⏰ Lokaci: 3:00 – 6:00 na yamma.
-MALAMMAI MASU WA'AZI SU NE,
1. Sheikh Imam Umar Maidamma Shagari.
2. Imam Usman Abubakar Baliyo.
3. Sheikh, Abubakar Ladan Mai Idigami
4. Imam Abubakar Umar Marafa Silame.
5. Imam Usman Muhammad Dabagin-Ardo.
6. Dr. Abdullahi Yanusa
7. Sheikh Umar Abubakar Zomawa
8. Dr. Abdullahi Abubakar Dingyadi
9. Dr Tukur Abubakar Bodinga
10.. Dr. Aliyu Umar Sharu Gwadabawa
11. Malam Abdurrahman Sani Mai tawul
12. Imam Hamisu Muhammad Fakon Idi
13. .Malam Buhari Ibrahim Bazza.
14 .Mal. Aliyu Ahmad Ladan Yabo
15. Da Sauran Malamai nasu Waazi
*ALARAMOMI*
1. Alrm. Auwal Adam Kaura- Sani
2. Alaramma Usman Muhammad Tagule.
3. Alrm.Faruku Jada Tambuwal
4. Alrm Flauri Garba Alkanci
5. Alrm. Jabir Usman Baliyo
6. Alrm. Abdullahi Abubakar Wurno
7. Alrm, Jabir Umar Ruggar Iggi
8. Alrm Abdurrahman Tukur Yabo
9. Alrm Hassanu Abubakar Umar
Da Sauran Alaramomi.
Allah ya bada ikon halarta. Amin.