04/08/2026
✨ TARIHIN MAULANA SHEIKH AHMAD TIJJANI (RTA) ✨
Barka da watan haihuwar Maulana Sheikh Ahmad Tijjani (RTA)!
Hadratul Qudsiya (Zawiyatu Sheikh Aliyu Muhammad Bunza Sokoto) tana farin cikin gayyatar dukkan 'yan uwa masoya zuwa wani zama na musamman.
A wannan zama, Khalifa Ibrahim Sheikh Aliyu Muhammad Bunza Sokoto (QS) zai gabatar da takaitaccen bayani akan tarihin Maulana Sheikh Ahmad Tijjani (RTA).
🗓 Rana: Alhamis, 06 ga Augusta, 2026
⏰ Lokaci: 04:30 na Yamma
📍 Wuri: Zawiyyar Sheikh Aliyu Bunza Q.S
💻 Kafar Sada Zumunta (Facebook Live): Za a iya kallo kai tsaye a pagen Khalifa Ibrahim Sheikh Aliyu Muhammad Bunza
Allah ya kaimu ya bada ikon zuwa. Amin! 🤲