Angon Matar Aljannah

Angon Matar Aljannah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Angon Matar Aljannah, Ung, Labbo Wakili. Near Jumu'ah Izalah Mosque Mariga, Shinkafi.

Welcome to Duniyar ( Artificial Intelligence )
Photo Edit, Photo scene, Business Logo, Award, IV Card, And many more 👌

Kubamu aeki mu sanyaku farin ciki
Cikin farashi mai rahusa 🙏

First Aid Group of Jibwis Nigeria SANAR DA KWAMANDOJIN "HAJJ OPERATIONS" NA SHEKARAR 1447/2026 Babban Daraktan majalisar...
28/04/2026

First Aid Group of Jibwis Nigeria
SANAR DA KWAMANDOJIN "HAJJ OPERATIONS" NA SHEKARAR 1447/2026

Babban Daraktan majalisar Agaji na ƙasa (Jibwis Nigeria)
Sheikh Engr. Mustapha Imam Sitti

Ya fitar da kwamandojin da zasu jagoranci yan Agaji a sansanonin Alhazzai dake Nigeria a wannan shekara.

Abuja :
Awwal Rabiu Rigachikun
Dep. Nat. Secretary

Sokoto :
Abubakar Muhammad Bande
Dep. Nat. Org. Sec.

Kano :
Abdulmumin Shuaibu
Dep. Nat. Field Commander

Kaduna :
Muhammad sani safyan
Asst. Nat. Field Commander

Katsina :
Aliyu sani Abubakar
Nat. Pub. Sec.

Yola :
Annur Adamu Labbaika
Asst. Nat. Commandant

Gombe :
Abdulkadir Ahmad
Nat. Operation Officer

Lagos :
Abubakar Muhammad shagamu
Dep. Nat. Group Leader

Kebbi :
Zilkallaini Ibrahim
Dep. Nat. Commandant

Jigawa :
Muhammadu Nura Abdullahi
Dep. Nat. Pub. Sec.

Zamfara :
Ibrahim Isa kaura
Nat. Fin. Sec.

Bauchi :
Alh. Ahmad Muhammad fanta
Dep. Nat. Legal Adviser

Ilorin :
Aliyu Ibrahim kwara
Nat. Traffic Officer

Minna :
Muhammad A. Yawa
State Director, Niger State

Maiduguri :
Iliyas Alh. Akilu
State Director, Borno State

Porthacourt :
Yunus Sa'id Abdulhameed
State legal Advisor, Rivers state

Muna fatan 'yan Agaji zasu bada haɗin kai wajen wannan aiki mai Albarka.

Dep. Nat. Pub. Sec.
1447/2026

Zaka iya tuna shekarar ⁉️
08/04/2026

Zaka iya tuna shekarar ⁉️

Idan kataba zuwa fada maka a kwamen sekshin
06/04/2026

Idan kataba zuwa fada maka a kwamen sekshin

⁉️
29/03/2026

⁉️

AI ONLINE CLASSGa masu sha'awar koyon fasahar zamani ta (AI) Watau Artificial Intelligence ga dama ta samu Mun bude onli...
28/03/2026

AI ONLINE CLASS

Ga masu sha'awar koyon fasahar zamani ta (AI) Watau Artificial Intelligence ga dama ta samu

Mun bude online Class domi bada horo akan fasahar AI da Video Caption
Akan kudin rijista 1k cakal

Kuyi sauri kuyi Rijista kafin lokacin horazwa domin nema karin bayani

Taba wannan lambar zata kaika WhatsApp
Wa.me/2347012121197

Inna lillahi Wa Inna Ilaihi Raju'un An samu gawar LUBABATU Bayan wasu bata gari sun kashe ta kuma anyi jana'izarta kamar...
27/03/2026

Inna lillahi Wa Inna Ilaihi Raju'un

An samu gawar LUBABATU Bayan wasu bata gari sun kashe ta kuma anyi jana'izarta kamar yarda Islam ya tanada

Director Agaji Na Jihar Neja Tareda Tawagarsa Sun Halarci Jana'izar

Allah Gafarta Mata Allah Tona Asirin Wa'yanda Sukayi Wannan Zalunci

Fri, Mar 27/2026
Ɗufailu Ibn AbdulAzeez ✍️

Wace Seminar Ka Taba Zuwa ⁉️
25/03/2026

Wace Seminar Ka Taba Zuwa ⁉️

25/03/2026

Fasahar AI
Online Class
very Soon In Sha Allah

Nayi Amfani da Fasahar AI Domin Ƙirƙirar wannan Birthday flayer Kubamu aeki mu sanya ku farin ciki
23/03/2026

Nayi Amfani da Fasahar AI Domin Ƙirƙirar wannan Birthday flayer

Kubamu aeki mu sanya ku farin ciki

Eid Mubarak Taqabalallah Minna Wa Minkum
22/03/2026

Eid Mubarak

Taqabalallah Minna Wa Minkum

Address

Ung, Labbo Wakili. Near Jumu'ah Izalah Mosque Mariga
Shinkafi
922106

Telephone

+2347012121197

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Angon Matar Aljannah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Angon Matar Aljannah:

Share