Qafilatul Mahabbah Saminaka Branch Lere LGA

Qafilatul Mahabbah Saminaka Branch Lere LGA Wannan Gidauniya An Assasata ne Karqashin Jagorancin Maulana Prof.

Ibrahim Ahmad Maqary {H} Domin Hadin Kan Al'ummar Musulmi Da taimakekeniya a tsakanin Juna Da Masu rauni Babu banbancin Aqida ko Zagi Da Sukan Wani

22/05/2026

Muhadara Dake gudana a Masalllacin Mal. khamis Yan kaji Saminaka Wanda Alaramma Sheikh Mal. Sadis Adam Abdallah ke gabatarwa Maudu'in Thaqafar Raya Majalisun Unguwanni

Monthly Lectures invitation this coming friday!! Don't miss.
20/05/2026

Monthly Lectures invitation this coming friday!! Don't miss.

Qafilah Environmental Protection Initiative Saminaka Branch, Lere LGA Wajen Gudanar da tsaftace Masallatan Karshen Wata ...
25/04/2026

Qafilah Environmental Protection Initiative Saminaka Branch, Lere LGA Wajen Gudanar da tsaftace Masallatan Karshen Wata wanda Ya gudana Yau Asabar 26-4-26 A massalacin Alaramma Mal. Sunusi Katirke Saminaka

Allah Yasaka da Alkairi

Qafilah Educational Development Initiative Saminaka Branch Zata Gabatar Da Daurah Ilmiyya akan mas'alolin Fiqhu 59 na Li...
10/04/2026

Qafilah Educational Development Initiative Saminaka Branch Zata Gabatar Da Daurah Ilmiyya akan mas'alolin Fiqhu 59 na Littafin Mukhtasarul Akhdari Wanda zai gabata Gobe Asabar da Jibi Lahadi 9 na safe zuwa 1:30pm In Sha Allah, A babban Masallacin Jumu'a Saminaka

Allah Yakaimu Ya bada ikon rijista da Halarta Amin

Assalamu Alaikum WarahmatulLahCikin Jimami da Alhini wannan gidauniya Mai Albarka take Miqa Saqon Ta'aziyya ga dukkan Al...
03/04/2026

Assalamu Alaikum WarahmatulLah

Cikin Jimami da Alhini wannan gidauniya Mai Albarka take Miqa Saqon Ta'aziyya ga dukkan Al'ummah bisa babban rashin Dan'uwa Haziqin Member acikin wannan gidauniya Abdul'aziz Lawal Maizaure

Allah Yajiqansa Ya gafarta masa Yasa Aljannah ce Makoma Ya albarkaci Zuriyarsa Albarkan Saiyidina RasulilLahi Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wa Sallam *Amin*

QEPI Saminaka Branch Wajen Tsaftace Muhallin Karshen Wata Wanda Ya gudana a Masallacin Alh. Rabiu Romat Sabon Layi Samin...
28/03/2026

QEPI Saminaka Branch Wajen Tsaftace Muhallin Karshen Wata Wanda Ya gudana a Masallacin Alh. Rabiu Romat Sabon Layi Saminaka Yau Asabar 28 - 3 - 2026

Allah Yasaka ma kowa da alkhairi

Ramadan Yaumul Id'am 2026 (Ranar Ciyarwa)
07/03/2026

Ramadan Yaumul Id'am 2026 (Ranar Ciyarwa)

25/01/2026

Live streaming of Masoyin Annabi Lere

Formal Invitation to all, 7 Hours to go 👇
25/01/2026

Formal Invitation to all, 7 Hours to go 👇

Qafilatul Mahabbah Saminaka Brach Cikin Ziyaran Ta'aziyyar Dr. Aliyu Kaura Zaria A yau Lahadi 23-11-2025Allah Yagafartaw...
23/11/2025

Qafilatul Mahabbah Saminaka Brach Cikin Ziyaran Ta'aziyyar Dr. Aliyu Kaura Zaria A yau Lahadi 23-11-2025

Allah Yagafartawa Dr. Yasa Aljannah ce Makoma 😭

Address

Central Jumuat Saminaka By , Ahmadu Bello Way
Saminaka

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qafilatul Mahabbah Saminaka Branch Lere LGA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share