First Aid Group of Jibwis Rogo Division

First Aid Group of Jibwis Rogo Division Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from First Aid Group of Jibwis Rogo Division, Religious organisation, Jibwis Juma'at Mosque Katsalle, Rogo.

18/01/2026

Insha Allahu Rabbi, yau akwai Karatun Littafin Sharhus-sunnah a majilisin bakin Kasuwa Rogo

10/01/2026

Saukar Karatun Al-Qur'ani Mai Girma na Madarasatul Tahfizul Qur'an Rogo tare da Gamayyar Makarantun Islamiyyun Kungiyar JIBWIS Rogo a Filin Makarantar Tahfizul Qur'an dake Unguwar Mundubawa a Cikin Garin Rogo

INSHA ALLAHU RABBI YAU AKWAI KARATUN LITTAFIN KITABUL-KABA'IR A MAJALISIN KAMFA DAKE CIKIN GARIN ROGO WANDA MLM Ridwan A...
23/12/2025

INSHA ALLAHU RABBI YAU AKWAI KARATUN LITTAFIN KITABUL-KABA'IR A MAJALISIN KAMFA DAKE CIKIN GARIN ROGO

WANDA MLM Ridwan Abdullahi yake Gabatarwa

____ Taken Khudubar Juma'a tayau SIHIRI da yadda Sihirin yake yaduwa awannan Zamanin____ Tareda M. Ridwan Abdullahi, dag...
19/12/2025

____ Taken Khudubar Juma'a tayau SIHIRI da yadda Sihirin yake yaduwa awannan Zamanin

____ Tareda M. Ridwan Abdullahi, daga masallachin Jibwis Mundu6awa dake Cikin Garin ROGO

18/11/2025

Insha Allahu yau akwai Karatun Littafin ALKABA'IR a majalisin KAMFA

16/11/2025

Insha Allahu yau akwai Karatun Littafin SHARHUS-SUNNAH a majilisin Bakin Kasuwa Rogo

Address

Jibwis Juma'at Mosque Katsalle
Rogo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when First Aid Group of Jibwis Rogo Division posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share