Jibwis Potiskum-Nhq Jos

Jibwis Potiskum-Nhq Jos JIBWIS POTISKUM "NHQ JOS"

27/08/2026

SANARWA GA ’YAN AGaji Garin Potiskum irrespective of your organization

Shugaban Agaji na United First Aid, Alhaji Muhammad Auwal Muhammad, yana gayyatar dukkan ’yan Agaji Garin Potiskum zuwa wurin taron/saminar.

Muhimman Abubuwa daza'a tattauna

1. Yadda ake wankan gawa
2. Yadda ake yanka likkafani amataki daban daban
3.sabin kayan aikin first aid
4.Yadda ake amfani da motar emergency service ambulance

Venue : GSTC (Senior Science)
Date : 21-08-2026-13/9/26
Time: 02:00 pm prompt .

27/08/2026
27/08/2026

**AYYUKAN KUNGIYA (JIBWIS POTISKUM NHQ JOS) NA KARSHEN MAKO 15/3/1448 = 28/8/2026.*

*RAHOTO* .
(1) Ranan laraba 26/08/2026
majalisan zartaswa ta Kungiya a karamar hukumar Potiskum sun gabatar da zama kamar yadda s**a Saba tare da tattauna muhimman abubuwa Dan ci gaban addinin musulunci. Allah yabada nasara Amin.

*GENERAL MEETING*

shugabannin Kungiya na local govt suna sanar da dukkan shugabannin ressa da mambobin su zuwa wajan cigaba da General Meeting da aka fara satin daya gabata domin tattauna wasu muhimman batutuwa da s**a shafi cigaban addinin musulunci wadda za'a gabatar kamar haka insha Allahu

Rana: Jumma'a 28/08/2026
Lokaci: 08:30 Pm
Wuri: masalacin Jumma'a na biyu (masalacin Waziri)

*MUHADARA KARSHEN WATA NA IYAYE MATA*

*Date* 30/08/2026 Ranan Lahdi
*Venue* : FCE (T) Potiskum LTC
Time: 09:00 am
*Topic* : zaman takewar ma'aurata
*Mai gabatarwa* : Dr Aliyu Isa Muhammad Shugaban majalisan malamai

*MEETING NA KOMITIN MASSALATAIYAN JUMMA'A DA KUMA RESSA*
Shugaban komitin masalataiyan jumma'a da ressa Yana sanarwa tare da gaiyatan zama da mutanai kamar haka:

1. Dukkanin Shugabanin komitin masalataiyan jumma'a da sakatarorinsu
2. Shugabanin komitin masalataiyan ressa da sakatarorinsu
*Date* Ranan jumma'a 28/08/2026
*Venue* : Masalacin jumma'a na daya (center)
*Time* : 04:30 pm


*SAYAR DA FORM*
1. Hukumar makarantan Asasul Islam Nursery Primary and Science Secondary school suna sanar da Al ummah fara sayar da form na shiga makarantan akan kudi ₦500 . Domin Karin bayani a tuntubi wanna number 07069515820
2. School for Higher Islamic studies of Jibwis Suma sun fara sayar da form na shiga makarantan akan kudi ₦1000

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNAllah Ya yi wa Dr. Abdullahi Mamuda rasuwa, Shugaban Reshen Unguwar Jaji na JIBWIS Po...
26/08/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah Ya yi wa Dr. Abdullahi Mamuda rasuwa, Shugaban Reshen Unguwar Jaji na JIBWIS Potiskum, kuma Lecturer a FCE (T) Potiskum.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi dazama makomarsa.

Za a yi Jana’izarsa da misalin ƙarfe 5:00 na yamma (05:00 PM) a kofar gidansa, dake Unguwar Jaji, Potiskum.

Sheikh Imam Ali Ibrahim Tela HafizahullahChief Imam Masallacin Mai Durmi (Izala Centre Potiskum.Allah ya kara masa lafiy...
25/08/2026

Sheikh Imam Ali Ibrahim Tela Hafizahullah

Chief Imam Masallacin Mai Durmi (Izala Centre Potiskum.

Allah ya kara masa lafiya da imani da nutsuwa ya kuma karba masa . Amin

24/08/2026

Daga cikin jawabin gwamnan Yobe Mai Mala Buni 👍

22/08/2026

Live streaming of Suleiman Mohammed Lailai

Flashback 5yrsAlhamdulillah yanzu haka an gina ajujuwa da katafaren masallaciAllah ya saka da alkairi
22/08/2026

Flashback 5yrs

Alhamdulillah yanzu haka an gina ajujuwa da katafaren masallaci

Allah ya saka da alkairi

Address

Mohammed Idriss Way Jibwis Central Mosque
Potiskum
622101

Telephone

+2348065746580

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Potiskum-Nhq Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share