Sheikh Ahmed Tijjani Yusuf

Sheikh Ahmed Tijjani Yusuf Sunnah Sak Bid'ah sam

""A Gomar Karshe A Kan Fita Tahjjud Koh Idan Akazo Gomar Karshe "Nana Aisha" Tace Manzon Allah Yakan Daure Kifton Sa Da ...
22/03/2025

""A Gomar Karshe A Kan Fita Tahjjud Koh Idan Akazo Gomar Karshe "Nana Aisha" Tace Manzon Allah Yakan Daure Kifton Sa Da Kyau Domin Acikin Wannan Daruruwane Ne Ake Lalibo Daren "Lailatul Qadri"
Kar Ka Zauna Kana 21Ne Aa 2 Da Kawai Shirya Masu Duka Dukandai Duka Tana Ciki Duka "Lailatul Qadri" A Hadu Kawai A Hadu Kawai Allah Yasa Mu Dace
Kar Kar Kar Kayi Wasa Da Damarka Ah KarKayi Wasa Da Damarka
Allah Yasa Mu Dace

26/07/2024
Shahararren malamin Addinin Musuluncin nan dake Jihar Bauchi, Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, ya gwangwaje dalibans...
24/07/2024

Shahararren malamin Addinin Musuluncin nan dake Jihar Bauchi, Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, ya gwangwaje dalibansa akalla 50 da kyautar kudi tare da katan din Taliya.

Kudin da malamin ya rabawa daliban nasa sun fara daga Naira dubu 10, 20, da kuma 30. Yayin da kowanne cikin dalibai 50 din ya rabauta da katan din taliya.

Wani daga cikin manyan daliban malamin ya shaida mana cewa, wannan rabon da Malamin ya yi, ya takaita ne kadai ga dalibansa, amma malamin yana daf da sake yin wani rabon wanda zai shafi al'umma gaba daya.

Ba wannan ne karon farko ba, ko a baya an saba ganin malamin yana shirya ciyrwa ta musamman ga al'umma, musamman a watan azumin Ramadan.

✍️ Aminchi Tv






Assalamu Alaikum warahmatullah.Ƴan'uwa ku sanya Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum acikin Addu'o'inku! Yau kusan sati ke...
17/07/2024

Assalamu Alaikum warahmatullah.

Ƴan'uwa ku sanya Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum acikin Addu'o'inku!

Yau kusan sati kenan malam bayida lafiya, wannan nema dalilin da yasa ba'ayi karatu ba ranar Litinin, kuma yauma bisa dukkan alamu zayyi wahala ayi karatu saboda yanayin jikin.

Allah ya bawa malam lafiya, yasa kaffara ne.

✍️ Muhammad Sagir Ibrahim

Alhamdulillah ala kulluhalin
26/06/2024

Alhamdulillah ala kulluhalin

 #  # #
26/06/2024

# # #

Katsaya ka zabi uwa tagari wa ya'yan ka kadda ka zalunce su
11/01/2024

Katsaya ka zabi uwa tagari wa ya'yan ka kadda ka zalunce su

Address

Potiskum

Telephone

+2348105510078

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Ahmed Tijjani Yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share