Dr Muhammad Baba Nguru

Dr Muhammad Baba Nguru This is official page of Dr. Muhammad Baba Nguru.

09/06/2026
‎ABOKI ABUNE MAI MAHIMMANCI A RAYUWA, TO WAYE YA KAMATA YA ZAMA ABOKINKA/ΚΙ:‎‎-Umar ibn al-Khattab (Allah Ya yarda da sh...
03/06/2026

‎ABOKI ABUNE MAI MAHIMMANCI A RAYUWA, TO WAYE YA KAMATA YA ZAMA ABOKINKA/ΚΙ:

‎-Umar ibn al-Khattab (Allah Ya yarda da shi): Yace: "Ku nemi abokai na gaskiya, da zaku zauna tare da su. Su ado ne a lokutan sauki, (yalwa) kuma taimako ne a lokutan wahala."

‎-Ali ibn Abi Talib (Allah Ya yarda da shi)*: ‎Yace,; "Aboki ba ya zama aboki na gaske har sai ya kare dan'uwansa a yanayi uku: a cikin rashinsa (Talauci), a cikin wahalarsa, da kuma bayan mutuwarsa."

‎Al-Hasan al-Basri: Yace: "Ku nemi abokai masu imani da yawa, (Masu Yawa) domin za su yi ceto a Ranar Alkiyama.

Muhammad Baba Nguru PhD.

22/05/2026

Bude sabon masallacin da Alh. Muhammadu ya gina kusa da First Bank

JIBWIS SOCIAL MEDIA NGURU YOBE STATE.SANARWA! SANARWA!!SANARWA!!!LOKUTA DA WURAREN SALLAR EID BABBA (LAYYA) 1447AH - 202...
22/05/2026

JIBWIS SOCIAL MEDIA NGURU
YOBE STATE.

SANARWA!
SANARWA!!
SANARWA!!!

LOKUTA DA WURAREN SALLAR EID BABBA (LAYYA) 1447AH - 2026AD

FILIN EID NA RAILWAY_____08:15am

MASJID NURUL HUDA (Lasanco)_____08:30am

FILIN EID NA HAUSARI (Ƴan-Lilo)_____08:30am

FILIN EID NA HEALTH TECH.(Galtima)_____09:00am

Address

Sabon Gari Kanuri Ward Nguru
Nguru

Telephone

+2348032921339

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Muhammad Baba Nguru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Dr Muhammad Baba Nguru:

Share