Sheikh Idriss Ibrahim Assalafy

Sheikh Idriss Ibrahim Assalafy Domin Da’awah ta Sunnah

20/08/2026

Sayyadatuna Aisha da sayyadatuna hafsa

Addu’a matakin NasaraAddu’a tana daga cikin manyan Hanyoyin Samun Rahamar Allah da sauƙin Al’amura koda yaushe Saboda ha...
27/07/2026

Addu’a matakin Nasara

Addu’a tana daga cikin manyan Hanyoyin Samun Rahamar Allah da sauƙin Al’amura koda yaushe Saboda haka,mu ci gaba da roƙonSa da cikakken yaƙini, Domin Allah Mai amsa addu’a ne ga waɗanda s**a dogara gare Shi.

Kayi yaƙini cewa wata rana za ka ga Sakamakon kowace Addu’ar da ka daďe kana Roƙon Allah, kada ka yanke ƙauna. Ubangiji yana sane da Duk Abin Da muke Aikatawa.

Mu Dage Dayin Karatun ALKUR’ANI, YIWA MAHAIFA BIYAYYA da yin SADAKA.

Kada ka yadda ka saɓawa Allah wajen tarawa iyalai dukiyaKa tuna Duk Abin da ka tara Anan Duniya ne kaďai ba zai bi ka ka...
21/07/2026

Kada ka yadda ka saɓawa Allah wajen tarawa iyalai dukiya

Ka tuna Duk Abin da ka tara Anan Duniya ne kaďai ba zai bi ka kabari ba. Dukiyar da aka tara ta kudi, gida, mota za a barshi, Amma aikin alkhairi ne kaɗai zai raka ka zuwa lahira.
Muna yin Aikin Alkhairi Duk yadda yake.
Allah ya kyautata Karshen mu.

17/07/2026

Nasiha Tare zuwa ‘yan uwa a Nigeria correctional services Nguru Tare da Khalifa na Marigayi malam Hassan Mai Dalibai Nguru Allah ya masa Rahama

Allah ya kyautata Karshen mu

NAN GABA AKWAI LOKACIN DA ZAIZO BABU MUMuyi kokari muyi wa kammu Aikin Alkhairin da Allah zai samu cikin Bayin sa Nagari...
17/07/2026

NAN GABA AKWAI LOKACIN DA ZAIZO BABU MU
Muyi kokari muyi wa kammu Aikin Alkhairin da Allah zai samu cikin Bayin sa Nagari.
Duk saurin ka, ba za ka iya tsallake abin da Allah ya kaddara maka ba. Ka kasance mai hakuri, ka dogara ga Allah, domin komai yana cikin ikon sa.

Allah ya kyautata Karshen mu.

04/07/2026

Karatun Alkur’ani Mai girma Tare da
Malam Isah M sani ALLAH YA GAFARTA WA MALAM

Address

Nguru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Idriss Ibrahim Assalafy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share