Baitul Hikmah Islamic Education Centre Jajimaji

Baitul Hikmah Islamic Education Centre Jajimaji Religious Organization

26/08/2025

Alhamdulillahi bi ni'matil Islam.

Duk wanda ya ɗauki nauyin yara mata guda uku ko biyu, ko 'yan uwa mata guda uku ko biyu, har ya aurar da su. Za su kasan...
03/01/2025

Duk wanda ya ɗauki nauyin yara mata guda uku ko biyu, ko 'yan uwa mata guda uku ko biyu, har ya aurar da su. Za su kasance masa sanadin shiga Aljanna - Mallam Isma'il Abdulƙadir.

من حسن الاسلام المرء تركه ما لا يعنيه
11/09/2022

من حسن الاسلام المرء تركه ما لا يعنيه

TAKAITACCEN BAYANI AKAN NASIHAR DA AKA GABATAR MAI ALAƘA DA SALLAH A MASALLACIN SUNNAH NA JAJIMAJI. 7/9/221. Wajibi ne i...
07/09/2022

TAKAITACCEN BAYANI AKAN NASIHAR DA AKA GABATAR MAI ALAƘA DA SALLAH A MASALLACIN SUNNAH NA JAJIMAJI. 7/9/22
1. Wajibi ne idan mutum ya tashi yin Sallah ya sa sutura a gabanshi, saboda umarnin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama.
2. Haramun ne wani ya wuce ta tsakanin mai Sallah da sutura. Laifi ne mai Sallah ya bari a wuce tsakaninsa da suturarsa. Idan ya ƙi a yaƙe shi.
3. Sutura shine abinda mai Sallah ke sa wa a gabansa wanda aƙalla tudunsa ya kai kamun hannu ɗaya.
4. An ba da dama a yi taku gaba domin ba wa mai wucewa damar wucewa ta baya.
5. Abubuwa guda uku idan s**a wuce ta gaban mai Sallah ba sutura, ko tsakaninsa da suturarsa to sallarsa ta lalace - Mace baliga, jaki da bakin kare.
6. Kushu'i da kallon inda ake sa goshi a sujjada wajibi ne a cikin Sallah.
7. Shari'ah ta bayar da matakan kare kushu'in mai Sallah - Sanya kallo a wajen sujjada, wofantar da zuciya daga tunanin duniya, farawa da abinci idan an kawo, biyan buƙatar bawali ko bayan gari kafin sallah da nisantar cin tafarnuwa yayin zuwa Masallaci.
8. Miƙar da baya a ruku'i da sujjada wajibi ne.
9. Ana yin sujjada akan gaɓɓai bakwai - goshi, hanci, tafin hannaye, gwiwowi da tsinin diga-digai.
10. Rashin sa hanci ya taɓa ƙasa yana ɓata sujjada, an hana shimfiɗa zira'i yayin sujjada.
Allah ya sa mu dace.

04/09/2022

السلام عليكم ورحمة الله
Wannan shafi zai riƙa kawo muku takaitaccen karatun Sahihu fiqhus sunnah daga Masjidus sunnah Jajimaji. Mun gode.

Be conscious of Allah, you will become most dutiful servant among the people.
03/09/2022

Be conscious of Allah, you will become most dutiful servant among the people.

Address

Jajimaji
Nguru
6301010

Telephone

+2348061120426

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Baitul Hikmah Islamic Education Centre Jajimaji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Baitul Hikmah Islamic Education Centre Jajimaji:

Share