Dr. Muhammad Auwal Salisu

Dr. Muhammad Auwal Salisu Dr. Muhammad Auwal Salisu Ph.D (Abu Afnan), is an Islamic Scholar, Lecturer and Preacher. Born in Nguru L.G.A of Yobe State Nigeria.

An Excellent Qur'an Reciter and Turtor, An Islamic Studies Lecturer at Federal University Gashua Nigeria.

02/08/2026
31/07/2026

Khudbar juma'a: Malam Khamisu Ya'u.

Muhadara a masallacin Nurul Huda Lasanco tare da babban baƙo,Dr. Abdullahi Abubakar Lamido.
31/07/2026

Muhadara a masallacin Nurul Huda Lasanco tare da babban baƙo,
Dr. Abdullahi Abubakar Lamido.

Tafsirin mako mako.
30/07/2026

Tafsirin mako mako.

Idan Allah Ya ƙaunaci bayin sa.1. Yana shiryar da bayin sa zuwa ga imani da ayyukan ƙwarai.Allah Ya ce: "Lalle Allah yan...
28/07/2026

Idan Allah Ya ƙaunaci bayin sa.

1. Yana shiryar da bayin sa zuwa ga imani da ayyukan ƙwarai.
Allah Ya ce: "Lalle Allah yana son masu kyautatawa."

2. Yana karɓar tuban bayin sa idan sun tuba da gaskiya. "Lalle Allah yana son masu yawan tuba da masu tsarkake kansu."

3. Yana ba su ikon yin haƙuri a lokacin jarabawa. "Allah yana son masu haƙuri."

4. Yana sa mutane nagari su ƙaunace su. Annabi S.A.W ya ce: idan Allah Ya ƙaunaci bawa, sai Ya kira Jibrilu Ya ce: "Ina son wane, ka so shi." Sai Jibrilu ya so shi...

5. Yana kare su, Ya amsa addu'o'insu, kuma Ya taimake su. A cikin Hadisin Qudsi, Allah Ya bayyana cewa idan bawa ya kusance Shi da ibadu na farilla da na nafila har Ya ƙaunace shi, Allah zai kasance tare da shi cikin kariya da taimako.

27/07/2026

Alhamdulillah!

Address

Masjid Nurul Huda (Lasanco)
Nguru
630261

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Muhammad Auwal Salisu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share