Da'awatul Haqq

Da'awatul Haqq 🌙 Welcome to Da'awatul Haqq — A call to the truth of Islam.

We share Qur’anic verses, prophetic teachings, and spiritual reminders to strengthen faith, purify hearts, and inspire good deeds.
💫 Join us on the path of truth and guidance.

16/03/2026

Yayinda kwanaki da numfashi ke raguwa haka Mutuwa ke kusantowa😭ya Allah karabamu da shagalar da zata rabamu da imaninmu🙏

08/01/2026

Sheikh okasha hafizahullah!

08/01/2026
Kuyi Hakuri Tabbas Alkawarin Allah Gaskiyane!
07/01/2026

Kuyi Hakuri Tabbas Alkawarin Allah Gaskiyane!

07/01/2026

Ai English

Mainene Tauhidi ? (1)Tauhidi (توحيد) kalma ce daga Larabci wadda ke nufin “Ɗayantawa ” ko “kaɗaitawa" " ko Ƙudircewa da ...
16/10/2025

Mainene Tauhidi ? (1)

Tauhidi (توحيد) kalma ce daga Larabci wadda ke nufin “Ɗayantawa ” ko “kaɗaitawa" " ko Ƙudircewa da abu ɗaya”. A fannin ilmin Tauhidi kuwa , Tauhidi yana nufin kaɗaita Allah da bauta gare Shi shi kaɗai ba tare da haɗa Shi da wani ba.

Ma’anar Tauhidi a addinin Musulunci:

Tauhidi shi ne imani da cewa Allah ta'ala Maɗaukaki, shi kaɗai yayi halitta, kuma shi kaɗai ya mallaki halitta, Kuma shi kaɗai yake gudanar da halitta, kuma shi kaɗai ya cancanci a bauta masa, babu wanda ya cancanci bauta sai Shi, bashi da abokin tarayya a cikin yin halitta ,mallakar halitta, gudanarwa, da sunayan Sa siffofinsa, aiyukanSa da aiwatar da ibada.

Rukunnan Tauhidi:

Malamai sun kasu Tauhidi gida uku domin saukin fahimta:

1. Tauhīdul Rubūbiyyah (توحيد الربوبية)

– Yana nufin imani da cewa Allah ne mahalicci, mai azurtawa, mai sarrafa kome.

– Misali: Allah ne ya halicci sama da ƙasa, Allah ne mai kashewa da rayawa.

2. Tauhīdul Ulūhiyyah (توحيد الألوهية)

– Yana nufin yin ibada ga Allah shi kaɗai: salla, addu’a, azumi, sadaka — duk ga Allah kaɗai ake yi, ba tare da yin haka ga wani ba ko don wani.

– Wannan shi ne ginshiƙin da annabawa s**a fi kira zuwa gare shi.

3. Tauhīdul Asmā’i wa Ṣifāt (توحيد الأسماء والصفات)

– Yana nufin yarda da sunaye da siffofin Allah kamar yadda s**a zo a Al-Qur’ani da Sunnah, ba tare da ƙaryatawa, kwatantawa, ko karkatar da ma’ana ba.

– Misali: Allah Mai jin ƙai ne, Mai gani ne, Mai magana — amma ba kamar halittu ba.

Muhimmancin Tauhidi:

Shi ne tushen Musulunci kuma ginshiƙin addini.

Duk wanda ba shi da Tauhidi ba shi da musulunci.

Ana shiga Aljanna da Tauhidi, kuma wanda ya mutu yana shirka, Allah ba zai yafe masa ba .

(Surat an-Nisā’, 4:48).

Allah ya tabbatar da mu a kan Tauhidi.

Follow Da'awatul Haqq

15/10/2025

Assalamu Alaikum wa Rahmatullah! 🤍✨🌙
Barka da zuwa Da'awatul Haqq — kiran gaskiya da haske 🌟🕊️💫.
Manufarmu ita ce tunatarwa, faɗakarwa,ƙarfafawa, da yada sakon Musulunci 📖💡🕌 da hikima da gaskiya ❤️🤲.
Ku biyo mu 👣➡️ a wannan shafi namu mai albarka Da'awatul Haqq , kutayamu yaɗa alkhairi (alheri) ✨🌸, kuma mu yi tafiya tare, mu gudu tare, mutsira tare akan hanya madaidaiciya 🛤️🌟.

15/10/2025

Assalamu Alaikum wa Rahmatullah! 🤍✨
Welcome to Da'awatul Haqq — the call to truth and light 🌙🕊️.
Our mission is to remind, inspire, and spread the message of Islam with wisdom 📖💡 and sincerity ❤️.
Follow us 👣, share the khair (goodness) 🤲✨, and let’s walk together on the straight path 🛤️🌟.

Follow Us @ Da'awatul Haqq

Address

Zungeru Street, Kasuwan Borkono
Mubi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'awatul Haqq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share