Masallacin Zain Mubi

Masallacin Zain Mubi Masjidus Salaf Mubi

09/06/2026

Malam Yahaya Imam Malik
Karatun littafin Ashmawi

Allah kadaukakamana kungiyanmu ta AL- IHSAN ISLAMIC FOUNDATION MUBI Yan uwa ga Hannun jari Kuzo kusaka dukiyoyinku Sabid...
05/04/2026

Allah kadaukakamana kungiyanmu ta AL- IHSAN ISLAMIC FOUNDATION MUBI Yan uwa ga Hannun jari Kuzo kusaka dukiyoyinku Sabida Lahiranku Muginawa mata da yara kanana Asibiti wanda yake cike da tsarin musulunci

Ga Account number zenith Bank
AL- IHSAN ISLAMIC FOUNDATION MUBI
1228621879
Allah yabada ikon taimakawa

25/03/2026

Muna gayyata Al"umma maza da mata zuwa gagarumin taron kungiya Mai Albarka Al ihsan Islamic Foundation Mubi

Muna farin cikin gayyatan yan uwa da abokan arziki zuwa wajen daurin auren Babban malamimmu Sheikh yahya Musa ( Imamu Ma...
01/01/2026

Muna farin cikin gayyatan yan uwa da abokan arziki zuwa wajen daurin auren Babban malamimmu Sheikh yahya Musa ( Imamu Malik ) wanda zai gudana gobe jumma'a 02 January 2026 karfe 6:30am a gangaren yan doya wuru hamsobe 👍

Address

Mubi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masallacin Zain Mubi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category