Fissabilillah Youth Association

Fissabilillah Youth Association Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fissabilillah Youth Association, Religious organisation, Back of sihiyona church sabon gari kuta Road Minna, Minna.

Ka gyara nawani kaima azo agyara naka::::rayuwa kenan Allah yasa mudace amin....
29/08/2023

Ka gyara nawani kaima azo agyara naka::::rayuwa kenan Allah yasa mudace amin....

Barkammu da safiya::::
29/08/2023

Barkammu da safiya::::

Mohammadur rasulullah        S a w
10/07/2023

Mohammadur rasulullah
S a w

11/09/2022

MECECE TIJJANIYA. WAYE DAN TIJJANIYYA

Kar Kaji Ance Tijjaniya Ka Dauka Ta Shehu Tijjani Ce (Ra) A A Ba Haka A In Yake Ba
Ba Zan Tsawaita Rubutun Ba Yadda Zai Gunduri Mai Karatu Zanyi Duk Maiyiwuwa Wjn Taqaita Rubutun Domin Kawai Fuskantar Rubutun Kai Tsaye

Darikar Tijjaniyya Darika Ce Daga Cikin Darikun Sufaye Da Ake Da Su Tana Da Aikin Da Ake Yi Da Shi Ake Kira Tijjaniyya Da Sharadai K**a Daga Na Inganci/Wajibci/Mustahabbi/Karhanci Wanda Duk Wanda Yake Bin Wannan Ayyuka Shi Ake Kira Batijjane

Shehu Tijjani Abul Abbas Rta Ya Karbi Wannan Darika A Hannun Kakansa Manzon Allah S A W Ta Hanyar Saduwa Da Shi Ido Ido A Farke (Wanda Ya Gan Ni A Mafarki Da Sannu Zai Gan Ni A Farke

Shehu Tijjani Rta Ya Laqqana Wannan Darika Ga Muridansa Na Farko Farko Kuma Muqaddamai Na Farko Farko Irin Su Sheikh Aliyu Harazumi Sheikh Muhammadul Kamsusi Da Sauransu (Ba Zan Tsawaiya Wjn K**a Sunaye Ba Sbd Kar Na Tsawaita Rubutun) Haka Abun Ya Dinga Kasancewa Daga Kaddamar Da Wannan Zuwa Kaddamar Da Wancan Daga Kan Wannan Zuwa Kan Wancan Har Wannan Darika Ta Dinga Yaduwa Zuwa Inda Take Yau A Sassan Duniya

Wanda Ya Zauna A Gaban Shehi Ko Muqaddami Ya Laqqana Masa Wannan Darika Da Izinin Shehu Tijjani Kuma Yake Gudanar Da Ayyuknta Sh Ake Kira Dan Darikar Tijjaniyya Wanda Duk Wasu Ababe Na Darika S**a Hau Kansa

Ayyukan Darikar Su Ne Lazimin Safe (Istigfari 100 Salatin Annabi 100 Hailala 100) Lazimin Yamma (Shi Ma K**ar Haka) Wazifa Sau Daya Wuni Zikirin Juma'a Da Ake Yi Bayan Sallahr La'asar Zuwa Magariba

Wadnanan Su Ne Ayyuka Darikar Wanda Yake Aikata Su Kuma Ya Karbi Izinin Yi A Hannun Shehi Ko Muqaddami Shi Ake Kira Batijjane Sabanin Haka Kuwa Ko Dai Masoyi Kawai Ko Maqiyi Kawai Duk Wanda Bai Samu Wadannan Ababe Sa Aka Lissafo Ba To Ba Dan Tijjaniyya Ba Ne Wanda Ba Ya Aikatawa Ba Dan Tijjaniyya Ba Ne (Ko Da Kuwa Ya Taba Karba A Hannun Shehi Ko Muqaddami Amma Sai Ya Daina Yi)

A Takaice Wannan Ita Ce Tijjaniyya

Mai Yin Ayyukanta Shi Ne Dan Tijjaniyya.

25/08/2022

JAZBAN BARHAMA DA ANNABIﷺ

Wata Rana maulana Shehi Ibrahim rta yana tare da khadiminsa wato Shehi Aliyu Cisse rta da sauran murudai, inda shehu yake shayar dasu majalisi cikin tsantsar kaunar SHUGABA ANNABI MUHAMMADU ﷺ ﷺ ﷺ

Acikin majalisin shehu Ibrahim rta yazo dai-dai inda yake misalta musu yanayin yanda ANNABI ﷺ yake tafiya.
Shehi yace musu SHUGABA ANNABI MUHAMMADU ﷺ yana tafiya ne da kafafuwansa byu atare wato lokaci guda, ba irin yanda muke namu tafiyar ba ɗaya bayan ɗaya.
Sai acikin murudai wani yayi mamakin haka acikin zuciyarsa tayaya zaiyi tafiya da kafafu byu cikun lokaci guda yaya kenan yana cikin mamaki azuciyarsa???

LAILAHA ILLAHU ashe baba barhamu yayo Hoton Zuciyar bawan muridin, Sai baba barhamu yace Shin ko kuna so na kwatanta muku yanda tafiyar yake a zahiri ku gani?

Cikin Shauki da jazba murudai s**a amsawa Barhamu Eh Eh maulaya ya barhamu.

LAILAHA ILLALLAHU Maulana barhama ya miƙe tsaye domin nunawa halitta abin kaunarsu a zahiri kaman yanda yake musu majalisi.

Nan take SHEHI ALIYU cisse rta ya zube ƙas gaban Shehu barhamu gwiwarsa aƙas yana baiwa Shehi barhamu hakuri da kada yayi PRATICAL ɗin.

Hankalin murudai ya tashi suke tambayar Shehu Aliyu cisse meyasa ya hanashi?

Shehi Aliyu Cisse rta yace musu idan har muka bari SHEHU IBRAHIM rta ya gwada, wallahi daga yau bazumu sake ganin Shehu ba sai a filin kiyama domin zaibi masoyinsa ANNABI MUHAMMADUﷺ , mu kuma munaso yayita shayar damu kaunar SHUGABAﷺ da yanda ake riskarshi SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM

أَللَّهُمَّ صَلِّ عَلَىٰ سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ أَلْفَاتِحِ لِمَا أُغْلِقَ وَٱلْخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ نَاصِرِ ٱلْحَقِّ بِالْحَقِّ وَٱلْهَادِي إِلَىٰ صِرَاطِكَ ٱلْمُسْتَقِيمِ وَعَلَىٰٓ ءَالِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ ٱلْعَظِيمِ.

Namadinan faira

Ya Allah kakarar da lokutana akan soyayyar annabi Muhammad s a w..
22/06/2022

Ya Allah kakarar da lokutana akan soyayyar annabi Muhammad s a w..

Address

Back Of Sihiyona Church Sabon Gari Kuta Road Minna
Minna
YOUNGOBEY

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fissabilillah Youth Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Fissabilillah Youth Association:

Share