13/08/2026
Nigeria for Christ
I'm back home 🏠 I realized the truth - Jesus is the Way and my personal lord and savior. I repent of everything I have done God. Thank God for His never-ending love.😭😭😭 And I seek forgiveness from God alone, not from any human being.
👇👇
Rome 10:9. Ephesians 6:10 Finally, be strong in the Lord and in the power of his might. 11 Put on the whole armor of God, that you may be able to stand against the wiles of the devil.
James 4:8. Draw near to God, and he will draw near to you. Cleanse your ways, you sinners. Purify your hearts, you double-minded.
James 4:9. Be sorrowful, mourn, and weep. Let your laughter be turned to mourning, and your joy to heaviness. James 4:10. Humble yourselves in the sight of the Lord, and he will exalt you.
Na dawo gida 🏠
Na gane gaskiya - Yesu ne Hanya.
Ina tuba daga duk abin da na yi.
Godiya ga Allah don soyayyarsa da ba ta karewa.😭😭😭
Kuma ina neman gafara a wurin Ubangji ne kadai ba wani mutum ba.
👇👇
Roma 10:9.
Afisawa 6 .10 A ƙarshe kuma, ku ƙarfafa ga Ubangiji, ga ƙarfin ikonsa.
11 Ku yi ɗamara da dukan makamai na Allah, don ku iya dagewa gāba da kissoshin Iblis.
Yakubu 4:8.Ku kusaci Allah, shi ma zai kusace ku. Ku tsarkake al'amuranku, ya ku masu zunubi. Ku kuma tsarkake zukattanku, ya ku masu zuciya biyu.
Yakubu 4:9.Ku yi nadama, ku yi baƙin ciki, ku yi ta kuka. Dariyarku tă zama baƙin ciki, murnarku tă koma ɓacin zuciya.
Yakubu 4:10. Ku ƙasƙantar da kanku ga Ubangiji, shi kuwa zai ɗaukaka ku.
Ex Evangelist Usman Ibrahim 🙏✅💯